KALUBALEN KU MABIYA ‘YAN SIYASA MASU ZAGE-ZAGE JUNAN SU

  Daga Comrade Jamilu Tukur Udawa Kalubale a gare ku mabiya ‘yan siyasa masu batanci ga junansu. Wannan shugaban jam’iyyar APC ne da na PDP rungume da juna a lokacin da suka je gurin kaddamar da littafin da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya rubuta a Abuja. Amma sai ka ga dan uwanka talaka yana […]

Shekara 15 ina dauke da cutar HIV

Johnny Mathew, ya na dauke da cutar da ke karya garkuwar jiki ta HIV tsawon shekara 15. Yayin da ake bikin tunawa da ranar cutar HIV ko Sida ta duniya, ya ce ya na amfani da wannan dama wajen karfafa wa masu dauke da wannan cuta guiwa, domin su rinka kula da lafiyarsu yadda ta […]

Na san masu yi min fatan mutuwa — Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce mutane da dama sun yi masa fatan mutuwa a lokacin da yake jinya a 2017. Shugaban ya bayyana haka ne lokacin da ya ke ganawa da ‘yan Najeriya mazauna Poland, a ziyarar da ya kai kasar domin halartar taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya. Ya ce wasu […]

Dalilan PDP na kaddamar da kamfen Atiku a Sokoto

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta kaddamar da kamfe na dan takarar shugabancin kasa a karkashinta Alhaji Atiku Abubakar a birnin Sokoto da ke arewa maso gabashin kasar, a ranar Litinin. Kamfe ne zai zama na farko na Atiku Abubakar a kasar, wanda aka fara ranar 3 ga watan Disamba. A ranar Lahadi da […]

Tension as Onitsha tricycle revenue agent murdered in Asaba

Palpable fear has allegedly gripped commercial tricycle (Keke NAPEP) operators in Onitsha, the commercial nerve centre of Anambra State following the murder of the government tricycle revenue collection agent, Mr. Ikechukwu Ani, in Onitsha South local Government Area, state. Mr Ani met his untimely death when he was ambushed on coming from his Asaba residence, […]

Sanwo-Olu declares traffic management priority

Lagos State governorship candidate of the All Progressives Congress (APC), Mr. Babajide Sanwo-Olu, has engaged citizens on twitters declaring transportation and traffic management as a priority pillars. He said on Sunday: “One of the priority pillars of the Greater Lagos vision is transportation and traffic management.’’He that Lagos needs a multifaceted transportation system. “We are currently mining […]

FCTA debunks claims of erosion threat to 20 communities

The Federal Capital Territory Administration has rebuffed a media claim that 20 Communities in the FCT were threatened by erosion but maintained that the administration is committed to it’s duties of ensuring the safety of lives and properties of residents of the territory. The said report captured the collapsed Ashara Bridge and also claimed the […]

2019: Atiku Care Foundation DG Appointed SA Youth Support Groups By PDP Candidate

Ahead of the 2019 elections, the Director General of the Atiku Care Foundation, Ambassador Aliyu Bin Abbas has been appointed Special Adviser on Youth Support Groups by His Excellency, Alhaji Atiku Abubakar. The foundation lauds the appointment, describing it as a square peg in a square hole. A statement signed by the spokesman of the Atiku Care […]