Wasu kungiyoyin matasa a Najeriya sun koka da rashin samun jagorori nagari a siyasance wadanda za su basu damar inganta rayuwarsu ta yau da kullun. kungiyoyin matasan wadanda suke a karkashin babbar majalisar matasa ta kasar, sun gudanar da taron su na farko, a dai-dai lokacin da ake tunkarar babban zaben kasar na 2019. Mataimakin […]