Society seeks govt. support to prevent hearing loss

The Otorhinolaryngological Society of Nigeria (ORLSON) has solicited the support of government on strategies for the prevention of hearing loss, early detection and other interventions The society made the call in a communique issued at the end of its Annual General Conference in Abuja on Thursday. The communique was signed by Prof. Onyekwere Nwaorgu, the […]

Cibiyar Kula Da Marayu Da Marassa Galihu Dake Bauchi Su Ma Sun Fita Maulidi

Daga Bilya Hamza Dass A karon farko cibiyar nan me lura da marayu da marassa galihu me suna Malam Kawu Youth Rehabilitation And Orphanage Center Bauchi (MKYROC) wacce take garin Bauchi sun fita taron Maulidi tare da Malaman su da Dalibansu. Makarantar wacce take karkashin kulawan babban Malamin su Malam Abdullahi Muhammad Tahir (Malam Kawu) […]

Mawaki Mamman Barka Ya Rasu

  Allah ya yi wa shahararen mawakin nan na Jamhuriyar Nijar, Malam Maman Barka rasuwa a safiyar jiya Laraba, bayan fama da rashin lafiya. Dan shekaru 59 da haihuwa Mamman Barka ya bar mata daya da ‘ya’ya 10, mata biyar, maza biyar. An haife shi a shekarar 1959, a garin Tesker, (Zinder) ya kuma yi […]

GARE KU MINISTOTIN BUHARI

Daga Haji Shehu Yanzu ne ya kamata ku taka rawar gani domin tallafawa tafiyar shugaban kasa Buhari. Da yawa daga cikin ministoti da sauran wadanda suke rike da wasu ma’aikatu, basu yiwa Shugaban kasa Buhari yakin neman zaben shekarar 2015 ba, kawai Shugaban kasa Buhari ya dauko su ya basu mukami ne saboda yardar shi […]

Har yanzu Jonathan na boye-boye kan sace ‘yan matan Chibok —Shettima

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya ce sakacin da tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi ne ya janyo aka kasa ceto ‘yan matan Chibok jim kadan bayan sace su a 2014. Gwamna Shatima na mayar da martani ne kan zargin da Goodluck ya yi cewa sace ‘yan matan laifin gwamnatin Borno ne. A littafin […]

Yadda majalisa ta gwangwaje nakasassu a Najeriya

Majalisar dattawan Najeriya ta zartar da wata doka da ta yi gyara a kan matsalar nuna wariya ga masu larurar nakasa. Majalisar ta dauki wannan matakin ne bayan ta karbi wani rahoto daga wani kwamiti, wanda ya yi nazarin kudurin dokar. Shugaban kwamitin, Sanata Kabiru Marafa, ya shaida wa BBC cewa dokar ta kunshi abubuwan […]

Ango ya je daurin aurensa da harsashi a jikinsa

‘Yan sanda a kasar Indiya sun ce, wani ango ya sha rantsuwar aure duk da harbinsa da aka yi a lokacin da ya ke kan hanyarsa ta zuwa inda za a daura aurensa a birnin Delhi na kasar. Bayan harbin da wasu ‘yan bindiga suka yi wa ango, an yi maza an garzaya da shi […]