Wizkid surprises Simi and Wande Coal at their sold out concerts in London (videos)

Santa Starboy is for everybody! Last night, two of Nigeria’s important musical forces, Wande Coal and Simi took to London to treat their respective fans to an ultimate Nigerian musical experience. Wande Coal held his concert at the over 2,000 capacity Indigo at the 02 arena odeum while Simi took to the 800 capacity 02 […]

Lagos-Ibadan expressway will be completed in 2021 – Julius Berger says

The contractor handling the Lagos-Ibadan Expressway project, Julius Berger has said that the project will be completed by 2021. The Operations Manager, Julius Berger, Thamm Olaf, told the Senate Committee on Works, led by its Chairman, Kabiru Gaya, on Sunday, that the project, which was to be completed in 2017, was stalled due to paucity […]

Nwosu speaks on Okorocha controlling Imo with his family

Uche Nwosu, the Chief of Staff to the Imo State Governor, Rochas Okorocha, has said those accusing his principal and members of his family of plotting to continue their control of the state beyond 2019 were not being objective in their position. He said this on Sunday when he featured on Channels TV’s political programme, Sunday Politics, […]

Fayose reacts to Atiku’s harassment at airport

Former Ekiti State Governor, Ayodele Fayose has condemned the alleged harassment of the People’s Democratic Party (PDP), presidential candidate, Atiku Abubakar, by security agents. We had reported that Atiku, who returned to Nigeria after his stay in Dubai, on Sunday hinted that he was intimidated by security operatives. He was quoted as saying, “I arrived to Abuja this morning to a […]

Corruption: What Buhari said in France

President Muhammadu Buhari on Sunday in Paris, France, called for stringent actions against perpetrators of illicit financial flows.He warned that continuous impunity will encourage more pilfering of countries’ resources to the detriment of poor and vulnerable populace. Speaking at the first edition of the Paris Peace Forum, held on the sidelines of the Centenary of Armistice Day, […]

‘Ba mu ji dadin bincikar Atiku ba’

Wani jigo a tafiyar Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin Najeriya a babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Injiniya Gambo Bichi, ya shaida wa BBC cewa, su ba su taba ganin irin wannan abun ya faru ba a Najeriya a ce an binciki dan takarar shugabancin kasa a babbar jam’iyya adawa, sannan kuma tsohon mataimakin shugaban kasa […]

Labaran boge na kara mamaye kafafan sada zumunta

Wani bincike da BBC ta gudanar a sassan duniya ya gano cewa mutane da dama na yada labaran boge ko kanzon kurege duk da rashin sannin bayanai da kuma illar da ke tattare da yin hakan. A kasashe irinsu Kenya da Najeriya mutane sun ce sun fi mayarda hankali da karfafa kasancewarsu na farko da […]

INEC za ta kammala baje kolin sunayen masu zabe

A ranar Litinin 12 ga watan Nuwamba ne hukumar zabe a Najeriya za ta kammala aikin baje-kolin sunayen masu jefa kuri’a na tsawon mako guda a cibiyoyin zabe da ke fadin kasar. A ranar Talata 6 ga watan Nuwamba ne hukumar ta kaddamar da aikin baje sunayen, don ba wa mutanen da suka yi rijista […]

Mun bi ka’ida wurin binciken Atiku – Hadi Sirika

Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani kan batun binciken da jami’ai suka gudanar kan tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar bayan komawarsa kasar daga Dubai. Ministan Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ne ya mayar da wannan martanin a wani sako na Twitter da ya wallafa a shafinsa. A cikin sanarwar ya soki kalaman tsohon mataimakin […]

Abin da ya sa Man City ta doke mu – Mourinho

Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce Manchester City ta yi galaba ne a kansu saboda yadda suka yi shiri sosai a wasu wasannin sada zumunta biyu da suka buga a makon da ya wuce. Man City ta koma saman teburin gasar firimiya ne bayan David Silva da Sergio Aguero da kuma Ilkay Gundogan sun […]