YOUTH AND SPORTS COMMISSIONER TOURED NYSC ORIENTATION CAMP……………PROMISED TO STANDARDIZE THE FACILITY!

By: Muhammad Muhammad The Honorable Commissioner, Niger State Ministries of Youth and Sports, Honorable Emmanuel Duza Babur, had toured the Niger state NYSC orientation camp at Paiko, when he paid an unscheduled visit to the State Coordinator at her camp office. Honorable Emmanuel Duza Babur who inspected the facility in company of Mrs Theresa Arokoyo […]

Continue Reading

Me ya hana Ganduje zuwa majalisar Kano da kansa?

Gwammnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kauracewa kwamitin binciken da majalisar jihar Kano ta kafa kan bidiyon zargin karbar rashawa daga ‘yan kwangila, inda ya tura kwamishina watsa labarai na jihar Malam Muhammadu Garba ya wakilce shi. Majalisar ta gayyaci gwamna ganduje domin ji daga bakinsa kan bidiyon da jaridar Daily Nigerian ta […]

Continue Reading

Khashoggi: Turkiyya ta ce an narkar da gawarsa a cikin asid’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Wani babban jami’in Turkiyya, mai bai wa shugaban kasa shawara Yasin Aktay ya ce ya yi imanin cewa an narkar da gawar dan jaridar nan na kasar Saudiyya Jamal Khashoggi da sinadarin acid bayan kashe shi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyar da ke birnin Santanbul. Mr Aktay, wanda mashawarci ne ga […]

Continue Reading

Dan shekara 75 ya kashe kansa ta hanyar fadawa tekun Lagos

Image captionMasu ninkaya sun tsamo gawarsa bayan sa’a guda da fadawarsa Wani dan shekara 75 mai suna Oladejo O.R, ya kashe kansa ta hanyar fadawa cikin teku a birnin Legas a Gadar Third Mainland da safiyar Juma’a. A kwanan ne mutumin ya yi ritaya daga aikin gwamnati a Rediyon Tarayyar Najeriya FRCN. Wani abokin aikinsa […]

Continue Reading

Rikicin ‘yan Shi’a: Sojoji sun kafa hujja da Trump kan harbin ‘yan Shi’a

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionJami’an tsaro sun ce rikicin ya fara ne bayan da masu zanga-zangar suka yi kokarin karbe iko da wani shingen bincike Rundunar sojin Najeriya ta kafa hujja kan bude wa ‘yan Shi’a wuta da wani faifan bidiyon na Shugaban Amurka Donald Trump, wanda a ciki shugaban yake cewa sojoji za su iya […]

Continue Reading

Nigeria Army Jubilates, As Donald Trump Endorses Military Force Against Shiites Moslems

The Nigerian Army has defended its use of fire power in the wake of attacks from protesters in the capital, Abuja. This comes as the U.S Embassy called on President Buhari to conduct a thorough investigation into the clashes between security forces and members of the Islamic Movement of Nigeria, IMN. In their defence, the […]

Continue Reading

Niger State Governor, Legislators, Elder Statesmen pay courtesy visit to President Buhari [PICTURES]

Niger State Governor, Abubarkar Sani Bello on Friday led Legislators, Royal Fathers and Elder Statesmen from Niger State to pay a courtesy visit to President Muhammadu Buhari at the Presidential Villa Abuja. The visit according to Niger State Director-General Strategic Operation Unit (SOU), ICT And Public Enlightenment Abdullberqy Ebbo is “non-partisan”, focused primarily on development […]

Continue Reading

CBN Bans Government Agencies from Bureau De Change direct or indirect ownership

The Central Bank of Nigeria (CBN) has introduced a new code of corporate governance rules for Bureau De Change (BDC) operators in the country and one of the guidelines stated that government agencies have been barred from direct or indirect ownership in the BDC. The code takes effect from December 1 2018, the apex bank […]

Continue Reading

DELAYED BUDGETS HINDER COMPLETION OF PROJECTS -PRESIDENT BUHARI

President Muhammadu Buhari Friday in Abuja said tardiness in passage of budgets by the National Assembly, sometimes lasting seven months, delay completion of projects across the country, urging more effort to speed up the process. The President, who received a delegation of Eminent and Respected citizens of Niger State led by Lt. Gen. Garba Duba […]

Continue Reading