Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionAdel al-Jubeir ya ce mutanen da suka yi kisan sun keta doka Ministan harkokin wajen Saudiyya ya ce a cikin kasar za a hukunta mutanen da ake zargi da hannu a kisan dan jaridar nan Jamal Khashoggi. A wajen taron da ya yi a Bahrain, Adel al-Jubeir ya zargi kafafen watsa labaran […]