Yadda matsalar fyade take addabar al’ummar Kaduna

Lokacin da na tambaye ta abin da ya faru da ita, kafin kiftawa da bisimilla, sai ta fara karkarwa, bakinta ya rika rawa kamar wadda ruwan sama ya yiwa dukan tsiya, idanuwanta suka yi jajir, suka cika da kwalla. A cikin dan kankanin lokaci duk ta bi ta sauya kamar ba ita ba ce ‘yan […]

Majalisar jihar Kano za ta fara binciken bidiyon Ganduje

Hakkin mallakar hotoSALIHU TANKO Majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta kaddamar da kwamiti na mutum bakwai domin yin bincike a kan wasu jerin bidiyo da ke ikirarin nuna gwamnan jihar da karbar “cin hanci” daga wajen wasu ‘yan kwangila. A makon da ya gabata ne jaridar Daily Nigerian da ke wallafa labaranta […]

GOV SANI-BELLO URGES RELIGIOUS LEADERS TO PREACH PEACE, HARMONIOUS EXISTENCE

Niger State Governor,  Alhaji Abubakar Sani-Bello  has urged religious clerics and society leaders  to use religion to further harmonious existence in Nigeria. Governor Sani-Bello stated this at the Maulid anniversary of Shiek Ahmad Tijjani and N133, 548, 570 appeal launching for the establishment of Majma’u Islamic Model School Secretariat, Minna at the Justice Idris Legbo […]

Kuna wanke hannu da sabulu idan kun yi ba-haya?

Binciken masana kiwon lafiya ya ce yawancin al’umma ba su damu da muhimmacin tsaftar hannu ba don kariya daga kamuwa da cututtukan da kazantar hannu ke haifar wa. Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 15 ga watan Oktoba a matsayin ranar tsaftar hannu ta duniya. Taken bikin bana shi ne “tsabtace hannu – ginshikin kiwon […]

Yarima Harry da Meghan Markle sun kusa samun karuwa

Gidan sarautar Birtaniya ya sanar da cewa Yarima Harry da Meghan Markle sun kusa samun karuwa. An fitar da sanarwar ne a daidai lokacin da gimbiyar da yariman suke ziyara a birnin Sydney na kasar Australia a ranar Litinin. Fadar ta ce ma’auratan suna “cikin farin ciki lokacin da suka sanarwa duniya wannan al’amarin.” Jariri […]

Majalisar jihar Kano za ta fara binciken bidiyon Ganduje

Majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta kaddamar da kwamiti na mutum bakwai domin yin bincike a kan wasu jerin bidiyo da ke ikirarin nuna gwamnan jihar da karbar “cin hanci” daga wajen wasu ‘yan kwangila. A makon da ya gabata ne jaridar Daily Nigerian da ke wallafa labaranta a intanet ta saki […]

2019: Ba za mu canja Peter Obi a matsayin mataimakin Atiku ba – PDP

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta ce ba ta fuskantar matsin lamba bayan tsayar da Mista Peter Obi a matsayin dan takarar mataimakin shugabancin kasar a zaben 2019. Ike Abonyi shi ne mai magana da yawun Shugaban jam’iyyar Uche Secondus kuma ya shaida wa BBC cewa jam’iyyar ba za ta sauya Peter Obi ba. […]

Patrick Eholor: Adams Oshiomhole destroying APC to Atiku Abubakar’s advantage

Chief Patrick Eholor, the Deputy Director-General, Atikulated Agenda 2019, has said that Comrade Adams Oshiomhole, the All Progressives Congress (APC), is on a suicide mission to destroy the party before the 2019 general elections. Eholor, in a statement signed by Mazi ThankGod Ofoelue the group’s National Secretary, maintained that instead of helping President Muhammadu Buhari […]

Ibrahim Shema’s alleged N1 billion fraud trial resumes

The trial of the former Katsina State Governor, Ibrahim Shehu Shema, resumed at both the State and Federal High Courts in Katsina on Monday. Ex-Gov Shema is standing trial at both courts on alleged money laundering charges amounting to about N17b. The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) had dragged Shema alongside three others, Sani […]

Ganduje speaks on ‘face-off’ with presidency

Governor Abdullahi Ganduje of Kano State has dispelled the rumour that the Presidency was not happy with the way Kano chapter of the All Progressives Congress (APC) conducted party primaries. This is contained in a statement on Sunday signed by the Chief Press Secretary to the governor, Abba Anwar.“Presidency has no quarrel with us over the conduct of […]