Wadannan ‘yan Zamfara ne (daga garin Gusau) sun samu admission a NDA kila ba su sani ba, an kira su ba su je ba, kuma Gobe Lahadi (23-9-2018) ne ranar rufewa. Musa Abubakar Muhammad NDA NO, 12220 GUSAU, / Isah Ishaq NDA NO 12273 Gusau, / Muhammad Imrana NDA no 12299 Gusau. Sun samu […]