FEDERAL ROADS: GOV SANI-BELLO CALLS FOR LEGISLATION ON WEIGHT OF HEAVY DUTY VEHICLES

Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani-Bello has called for a national legislation that will regulate the maximum weight fuel tankers and articulated vehicles plying our roads should carry in order to reduce carnage on highways and to preserve the life span of the roads. He also advocated for stiffer penalty for the owners of heavy […]

2018 NATIONAL YOUTH GAME………….. NIGER STATE IN FOCUS PART TWELVE (12)………HONOURABLE DUZA BABUR ATTENDANCE

By :Muhammad Muhammad The Honourable Commissioner, Niger state Ministry of Sports Development, Honourable Duza Babur had attended the 4th National Youth Game at the University of Ilorin. During his visit to the Director of Grassroots Sports Development, federal Ministry of Youth and Sports, Dr Ademola Are at the games secretariat, Honourable Duza promised that henceforth […]

Buhari ya amince da murbus din ministar kudi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Muhammadu Buhari ne ya nada Mrs Adeosun ministar kudi a 2015, kuma shi ya rantsar da ita Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da murabus din ministar kudi Mrs. Kemi Adeosun, wacce ta yin jabun takardar yi wa kasa hidima. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da […]

An gafarta wa fursunoni 2,000 a Rwanda

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionVictoire Ingabire sanye da riga mai launin tutar jam’iyyarta Gwamnatin Rwanda ta gafarta wa fursunoni 2,000, cikin su har da jagorar ‘yan hamayya. Victoire Ingabire, ‘yar jam’iyyar FDU-Inkingi, tana wa’adin shekara 15 a daure bisa laifin yi wa jami’an tsaro barazana da kuma kaskantar da kisan kare-dangi na 1994. Tana cikin manyan […]

Jakadan Nigeria a Qatar Bawa Wase ya rasu

Hakkin mallakar hotoMINISTRY OF FOREIGN AFFARIS Allah ya yi wa jakadan Najeriya a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa. Wata sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Najeriya, Tope Elias-Fatile, ya fitar ranar Asabar ta ce Ambasada Wase ya mutu ne ranar Juma’a da almuru bayan ya yi fama da rashin lafiya. […]

Fafaroma ya bukaci ‘yan mafia su daina sabon Allah

Hakkin mallakar hotoAFP Fafaroma Francis ya yi kira ga ‘yan kungiyoyin mafia su daina sabon Allah sannan su rika nuna kauna ga jama’a. Ya yi kiran ne lokacin da yake yin addu’a ga limamin coci Giuseppe Puglisi wanda ‘yan mafia suka harbe har lahira a Sicily shekara 25 da suka gabata. Fafaroma ya gargadi “maza […]

Shin ministar Buhari za ta fuskanci shari’a?

Hakkin mallakar hotoNIGERIA FINANCE MINISTRY Wasu ‘yan Najeriya sun yi kira a hukunta tsohuwar ministar kudi Mrs Kemi Adeosun bisa laifin yin jabun takardar hidimar kasa. Ranar Juma’a ne shugaban kasar Muhammadu Buhari ya amince da saukar ministar daga kan mukaminta, fiye da wata biyu bayan jaridar Premium Times ta wallafa labarin da bankado cewa  […]

Tarihin sabuwar ministar kudin Nigeria

Hakkin mallakar hotoTWITTER/@ZAINABAHMEDS Shugaban Najeriya Muhammafdu Buhari ya nada Mrs Zainab Shamsuna Ahmed a matsayin mai rikon mukamin ministar kudin kasar. Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Mr Femi Adesina ya fitar ya ce Mrs Ahmed za ta soma aiki ne ranar Juma’a, 14 ga watan Oktoba. An nada a kan mukamin […]

El-Rufai appoints security adviser

The Kaduna State Government has announced the appointment of AIG Mohammed Murtala Abbass as Special Adviser, Security/Coordinator, Operation Yaki. AIG Abbass graduated in 1980 with combined honours in History and Political from the Ahmadu Bello University, Zaria. He retired from the Nigeria Police Force in 2012 as the Assistant Inspector General of Police in charge of Zone 9, which covered Abia, […]

Zamfara APC guber crisis deepens as Gov. Yari sets up reconciliation committee

The governor of Zamfara State, Abdulaziz Yari, on Friday inaugurated a 46-member Elders’ Committee to reconcile aggrieved members of All Progressive Congress, APC, in the state. The party is currently in crisis following the decision of some stakeholders to declare Alhaji Muktar Idris, the Commissioner for Finance, the governorship candidate of the party for the […]