An yanke wa musulmi 75 hukuncin kisa a Masar

Hakkin mallakar hotoEPAImage captionJami’an tsaro sun kashe daruruwan masu zanga-zanga a dandalin Rabaa al-Adawiya a 2013 Wata kotun Masar ta yanke hukunci kan mutum fiye da 700 da ke goyon bayan kungiyar ‘yan Uwa Musulmi wacce ta yi zanga-zanga bayan an tumbuke tsohon shugaban kasar Mohammed Morsi daga mulki a 2013. Kotun ta tabbatar da […]

Kun san abin da ya sa arewacin Nigeria ya fi kudanci fama da talauci?

Wani masanin tattalin arziki ya ce arewacin Najeriya ya fi kudancin kasar fama da matsanancin talauci ne saboda ba ya sa samun kudin shigar da ya kai na kudu. Dr Zugunnam Dapel ya shaida wa BBC cewa “kudaden shigar da jihohin Lagos da Ribas suke samu a shekara sun fi wadanda jihohi 14 na arewacin […]

Buhari Rejects N45m Nomination Form Bought By NCAN–Source

Indications emerged last night that President Muhammadu Buhari has finally made up his mind to reject the N45m cheque offered to the leadership of the All Progressives Congress (APC), in Abuja, for the purchase of his 2019 presidential nomination form. A group known as the National Coordinator of Nigeria Consolidation Ambassador Network (NCAN) on Wednesday […]

Millions lost in Ibeju-lekki flood

Some residents of Ibeju Lekki in Lagos on Saturday lamented their loss of valuables worth millions of Naira to flood from persistent rainfall since the early hours, coupled with the poor drainage facilities in the community. Some of the residents, in interviews with News Agency of Nigeria (NAN), said the early morning downpour left several […]

APC Yobe: only party members can choose candidates

A chieftain of APC in Yobe state Alhaji Yakubu Muhammed Jacob has said that the endorsement of some aspirants by Governor Ibrahim Geidam does not in anyway mean there will not be primary elections in the state. He added that the constitution of the party and democratic principles allowed only the party members to choose […]

Siyawa Buhari Fom Na Takara Ya Saba Dokar Zabe — Lauyoyi

Wasu lauyoyi sun yi ikirarin cewa matakin da wata kungiya ta dauka na siyawa Shugaba Muhammad Buhari fom takara a kan Naira milyan 45 ya saba dokokin zabe. Lauyoyin sun nuna cewa dokar zabe na shekarar 2010 ya takaita gudunmawar da wani ko kungiya za ta baiwa dan takara a kan kada ya wuce Naira […]

DAMA DABI’AR MAWAKAN ‘YAN SIYASA NE CIN ZARAFIN ‘YAN JAM’IYYAR ADAWA

  …ya kamata su Rarara su yi koyi da Aminu Ala Daga Datti Assalafiy Wasu jama’a suna ta tambaya ta har a comment wai ya batun wakar da Rarara yayi mai taken “Malam ya ci kudin Makamai” tunda gashi yau Asabar Malam Ibrahim Shekarau zai koma jam’iyyar Baba Buhari Maigaskiya, to ya batun wakar Rarara? […]

ZABEN 2019: Abokan Gwamnan Bauchi Sun Saya Masa Fom Din Takara

  Kwamitin abokan Gwamna M.A Abubakar na jihar Bauchi karkashin jagorancin Alhaji Sa’id Dantsoho sun saya masa fom din takarar gwama a zaben 2019. A yayin da Alhaji Dantsoho yake gabatar da fom din ga Gwamna M.A wanda Sakataren gwamnatin jihar ta Bauchi, Alhaji Nadada Umar ya wakilta, sun bayyana cewa sun sayawa Gwamnan fom […]

Raids on our sons’ residences a deliberate act – Ijaw group alleges

This week’s siege on the home of a foremost ijaw leader, Edwin Clark by the some officials of the Nigeria Police has continued to receive condemnations. The latest, from a group known as Ijaw Solidarity Forum, ISF, not only condemned the raid on Clark’s residence but as well as the siege on the home of […]

How we raised money to purchase Buhari’s nomination forms -NCAN

A group under the platform of Nigeria Consolidation Ambassador Network (NCAN) which recently purchased Nomination and Expression of Interest forms for the re-election bid of President Muhammadu Buhari, has said that no money was received from Governor Yahaya Bello of Kogi state contrary to speculations. There have been insinuation that on the social media that […]