Isa Ali Pantami: ‘Ya halatta matar aure ta yi Facebook’

Hakkin mallakar hotoTWITTER/PANTAMIImage captionDr Isa Ali Pantami Shugaban hukumar kula da ci gaban fasahar zamani ta Najeriya wato NITDA, Dokta Isa Ali Pantami ya ce ya halatta miji ya bar matarsa ta shiga shafukan sada zumunta, idan ba za ta saba wa dokokin addini ba. Ya shaida wa BBC haka ne a wata tattaunawa ta […]

‘Yan gida daya na kalubalantar juna a zaben Daura

Hakkin mallakar hotoBABBA KAITA CAMPAIGN TEAMSImage captionAhmad Babba Kaita (dama) da dan uwansa Kabir Babba Kaita Wasu ‘yan uwa biyu Ahmad Babba Kaita na jam’iyyar APC da dan uwansa Kabir Babba Kaita na jam’iyyar PDP na fafatawa a zaben da ke gudana a halin yanzu na kujerar sanatan yankin arewacin Katsina. Kabir wan Ahmad ne […]

Ana jiran sakamakon zabe a jihohin Najeriya hudu

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Ana dakon sakamakon zabukan da hukumar zaben Najeriya ta gudanar a wasu mazabu da ke cikin jihohi hudu na kasar. Da safiyar yau aka fara gudanar da zabukan kamar haka: Zaben sanata a gundumar arewacin jihar Katsina Zaben sanata a gundumar kudancin jihar Bauchi Zaben dan majalisar wakilai a mazabar Lokoja-Kogi […]

Erdogan to Trump: Shame on You, Shame on You

President Recep Tayyip Erdogan hit back Saturday at US “threats” over a detained American pastor which has escalated tensions between the two NATO allies and piled pressure on the Turkish currency. “It is wrong to dare bring Turkey to its knees through threats over a pastor,” Erdogan told a rally in the Black Sea town […]

FG to train intending retirees on agro-business

The Federal Government says it has concluded plans to begin a week-long training on agricultural businesses for soon to be retirees in the federal civil service. The Office of the Head of the Civil Service of the Federation (OHCSF), Abuja, said that the training would equip them with knowledge on alternative sources of income at […]

LABARI CIKIN HOTUNA

  Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa Janar Olusegun Obasanjo a garin Ottah dake jihar Ogun, a kokarin sa na ganin jam’iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takarar shugaban kasa. Daga Comrade Salim Abubakar Imam Jingir See Translation @Rariya

An Sanya Dokar Hana Walwala A Kananan Hukumomi bakwai A Jihar Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta sanar da kafa dokar hana walwala a kananan hukumomi bakwai a jihar. Kakakin rundunar Kamal Abubakar ya sanar da haka ranar Alhamis. Ya ce an yi haka ne domin a samu gudanar da zaben cike gurbin Bauch ta Kudu da za a yi ranar Asabar. Abubakar yace dokar za […]

Ambode, Amosun, Gowon, Akiolu, others celebrate Williams@ 99

Lagos State Governor Akinwunmi Ambode and his Ogun State counterpart, Senator Ibikunle Amosun, on Thursday led other eminent Nigerians to celebrate the first African to qualify as a chartered accountant, Chief Akintola Williams, who clocked 99, describing him as a true Nigerian who worked assiduously to lift up the country. Speaking to reporters at a […]

Katsina North by-election voting going on smoothly amidst tight security

The Katsina North senatorial by-election began peacefully and smoothly in the 12 affected local government areas of Katsina state on Saturday, amidst tight security. News Agency of Nigeria reports that the Independent National Electoral Commission, INEC, commenced the conduct of the election on time and turn out of voters was impressive. The verification of names […]

Kaduna Community Appeals To Govt For Roads

Bagadi  community  in Gimba Ward of Soba Local Government Area of Kaduna State  has appealed to governor Nasir el-Rufai to construct their road in order to feel the impact of dividends of democracy. Alhaji Idris Suleiman Bagadi made the appeal in an interview with journalists in Zaria, noting that the importance of the road cannot […]