Ahmed Musa Ya Koma Kasar Saudiyya Da Wasa

  Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya, Ahmed Musa ya yi sauyin sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Al nassr dake kasar Saudi Arabia. Kafin sauyin shekar tasa dai ya buga wasanni a manyan kungiyoyi irinsu VVV Venlo dake kasar Netherland CSKA Moscow a kasar Rasha da kuma Leicester dake kasar Ingila. […]

Ina Matukar Jinjina Ga Al’ummar Jihar Bauchi Da Gwamna M. A Abubakar, Inji Shugaba Buhari

  …bayanai masu sosa zuciya daga bakin Buhari Daga Bashir Abdullahi El-Bash Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa al’ummar jihar Bauchi da Gwamnansu Barista Mohammed Abdullahi Abubakar, bisa tarbar da suka yi masa. Shugaba Buhari yace “jihar Bauchi gari ne wanda nake matukar alfahari da shi a tarihin siyasata. Ina da dumbin masoya wadanda suke […]

KOWA YA YI ZAGI A KASUWA…

  Daga Bakin Sanata Shehu Sani “Ku gaya masu su daina ta’addanci da hassada da bakin ciki. Su dinga karanta ka’idojin jam’iyya dan kauce ma aikin jahilci. Su kuma dinga zuwa motsa jiki (training) da safe maimakon kwana a otel. Barkan mu da Jumma’a”. @Rariya

Shugaban Marasa Rinjaye Na Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, Na Shirin Sauya Sheka Daga Jam’iyar PDP Zuwa APC

  Daga Haji Shehu Jiya Alhamis mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, yayi wata ganawa da Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio. Rahotanni sun bayyana cewar ganawar anyita ne domin cimma matsaya akan yiwuwar komawar Senata Akpabio jam’iyar APC daga jam’iyar PDP. Godswill Akpabio, tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom kuma jigo a […]

Again, Bolaji Abdullahi resigns as chairman of Nigeria Sugar Development Council

Former National Publicity Secretary of All Progressives Congress, Bolaji Abdullahi, on Friday, resigned his federal appointment as the Chairman of Nigeria Sugar Development Council. Disclosing via his twitter handle, Mr Abdullahi said: “Following my resignation as National Publicity Secretary of APC and my decision to quit the party, I announced to the board this morning […]

Boat mishaps in Sokoto, kills 21 IDPs

Twenty one persons, including a one-year-old child, from the internally displaced persons’ camp at Gandi in Sokoto State, on Thursday died in a boat mishap. They were said to be returning to their village at Gidan Kare in the early hours of yesterday when the incident happened. It was gathered that the boat capsized while […]

2018 Hajj: So far, 10,687 Nigerian pilgrims airlifted – NAHCON

The National Hajj Commission of Nigeria, NAHCON, says 10,687 Muslim faithful are currently in Saudi Arabia performing the 2018 Hajj. Statistics made available to the News Agency of Nigeria by NAHCON on Friday in Madinah indicated that the pilgrims were transported between July 21 and Aug. 3. Transportation of prospective pilgrims is still ongoing. Giving […]

Buhari addresses UN General Assembly September 25

President Muhammadu Buhari will address the 73rd Session of the high-level General Debate of the UN General Assembly at the UN headquarters in New York on Tuesday, September 25. Mr Buhari would deliver Nigeria’s National Statement on the first day of the general debate of the General Assembly high-level events. The News Agency of Nigeria […]

2019: APC Source Of Votes Remain Intact – Kaduna Restoration Group

In spite of the gale of defections from the ruling All Progressives Congress (APC) to the main opposition Peoples Democratic Party (PDP), the new Kaduna Restoration Group has said that it’s chances at the 2019 general elections remains bright. The group in a press briefing in Kaduna on Thursday, anchored by its Chairman, Auwal Ali […]