Saraki ya fita daga APC

Hakkin mallakar hotoFACEBOOK/BUKOLA SARAKI Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Bukola Saraki ya bayyana ficewarsa daga jam’iyya mai mulki a kasar, APC. Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter ranar Talata. Hoton Hakkin Mallaka @bukolasaraki@BUKOLASARAKI “Ina sanar da ‘yan Najeriya cewa bayan tattaunawa, na yanke shawarar fita daga jam’iyyar APC,” in ji shi. Sai dai […]

UI renames Arts Theatre after Wole Soyinka

Professors Olayinka and Soyinka at the unveiling of Wole Soyinka Arts Theatre. Right is Professor John Pepper Clark By Modupe Adeloye/ Ibadan The University of Ibadan on Tuesday renamed its Arts Theatre after Nobel Laureate, Prof. Wole Soyinka. The university also named the Practical Theatre as Geoffrey Axworthy studio. The News Agency of Nigeria (NAN) […]

Real reason Saraki left APC

Saraki exchanging pleasantries with his colleagues as he makes his way to preside over plenary By Ifeanyi Nwoko The real reason why the President of the Senate Dr Abubakar Bukola Saraki dumped the All Progressives Congress (APC) has emerged. In a statement personally signed by the President of the Senate, Saraki said that he had […]

Breaking: Saraki dumps APC, Gov. Ahmed defects to PDP

The President of the Senate Dr Bukola Saraki has officially quit the All Progressives Congress (APC). This coincided with a similar action by Governor Abdulfattah Ahmed of Kwara State, who also announced that he was leaving the party for the Peoples Democratic Party.In a tweet on his twitter handle @BukolaSaraki, Saraki announced that he had […]

CONGRATULATIONS! Star Boy Wizkid Bags New Endorsement Deal (Watch Video)

Wizkid who was seen with Diddy few days ago in the United States, has announced news of an endorsement deal with Ciroc to his fans. He made the announcement in a series of tweets where he said:- New Deal Alert! Officially with CIROC!!! Lets get it!! Big bag alert! After the announcement, Wizkid also gave […]

APC Ta Rusa Shugabanninta Na Kwara Bisa Biyayya Ga Saraki

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC na Kasa ya rusa shugabannin jam’iyyar reshen jihar Kwara bisa biyayya da suke yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki wanda ake ganin ya rigaya ya yanke shawarar komawa PDP daga jam’iyyar ta APC. Kwamitin gudanarwa na APC ya nada Hon. Bashir Bolarinwa a matsayin Shugaban riko na jam’iyyar. Tun […]

“Buhari Ikon Allah Ne” – In ji Gwamna Ganduje

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ikon Allah ne, wanda kuma Allah Ya ke kare shi daga magabta wadanda ba sa fatan cigaban kasa da gina al’umma. Ya ce Allah ne Yake kare shugaban kasar daga kulle-kullen masu shirya masa makarkashiya, “…kuma wani abin sha’awa da karfafa gwuiwa […]

ZABEN 2019: Wani Jakada A Gwamnatin Buhari Ya Ajiye Matsayinsa Domin Komawa PDP

Jakadan Nijeriya a kasar Afrika ta Kudu, Ambasada Ahmed Musa Ibeto ya ajiye mukaminsa, hakazalika yana shirye-shiryen barin jama’iyar APC zuwa PDP da zummar yin takarar kujerar gwamnan Jihar Neja a 2019. Ahmad Musa Ibeto dai tsohon maitaimakin gwamnan Jihar Neja Mu’azu Babangida Aliyu ne a jama’iyar PDP na tsawon shekaru takwas, inda a karshen […]