Hotunan yadda ‘yan gudun hijira ke rayuwa a Zamfara

‘Yan gudun hijirar da ke ci gaba da kauracewa gidajensu a kauyukan Zamfara na cikin mawuyacin hali da bukatar agajin gaggawa. ABDULRAZAK BELLO KAURA Kusan mutune dubu ashirin suka kauracewa muhallansu sakamakon hare-haren ‘yan bindiga a Zamfara ABDULRAZAK BELLO KAURA Gwamnati ta ce kauyuka kusan 20 ne jama’arsu suka yi kaura a karamar hukumar Zurmi […]

Ni da Kwankwaso ne iyayen PDP a Kano – Shekarau

Hakkin mallakar hoto@KWANKWASORM Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekaru ya ce ya yi murna da maraba da komawar takwaransa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso jam’iyyar PDP. A ranar Asabar ne tsofaffin gwamnonin biyu na Kano suka gana wadanda a baya suke hamayya da juna. Ana sa ran sun gana ne domin tattaunawa game da hadin kansu […]

Nigeria’s Pension Fund soars to N8.14 trillion

PENCOM head office: reports soaring Pension Fund By Bukola Adetoye The National Pension Commission (PenCom) said that the total pension fund assets stood at N8.14 trillion as at May, 2018. PenCom in a statement signed by its spokesman, Mr Peter Aghahowa, on Sunday said the assets rose from N7.52 trillion in December 2017, to N8.14 […]

Breaking: Buhari deploys fighter jets after Zamfara bandits

President Buhari orders fresh deployment of fighters jets to Zamfara The Buhari administration is deploying a 1000-strong mixed force, comprising the army, air force, police and the civil defence to launch counterattacks on the bandits terrorising the villages and towns of Zamfara State. Following directives by President Muhammadu Buhari, the Nigerian Air Force (NAF) has […]

CSP Patrick: An encounter with a fine officer and a gentleman by Haruna Ibrahim

“Always render more and better service than is expected of you, no matter what your task may be” – Augustine Og Mandino (American author 1923-1996) The above quote was glaringly demonstrated by a fine gentleman, a rare breed professional, a true Nigerian who is devoted to his work, the country and its citizens. I am […]

Mugabe urges voters to reject Mnangagwa

Mugabe: urges Zimbabwe voters to reject President Mnangagwa For former Zimbabwe leader, Robert Mugabe, it was payback time to President Emmerson Mnangagwa and other coup plotters in ZANU-PF who removed him from office last November, as he urged voters to reject them in Monday’s election. On the eve of Zimbabwe’s first election since his ouster […]

Presidential Villa roundup from July 22 to July 28, 2018

Vice President Yemi Osinbajo with some of the 2018 participants of the National Defence College This week’s activities in the Presidential Villa started on Monday, July 23, in office of the Vice President Yemi Osinbajo when he received the 2018 Strategic Report from participants of the National Defence College. The event which took place at […]

Kwara APC prepares for post-Saraki era

Alhaji Lai Mohammed: at an APC rally in Oro: Party members want the Saraki party exco dissolved By Rotimi Ijikanmi/ Oro The Kwara chapter of the All Progressives Congress is already resetting itself for life after the impending exit of Senate President Bukola Saraki and Governor Abdulfattah Ahmed to the Peoples Democratic Party. Stakeholders of […]

Na fi Buhari cancanta saboda na fi shi ilimi – Tanimu Turaki

Daya daga masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugabancin Najeriya a zaben 2019, Kabiru Tanimu Turaki ya ce ya fi Buhari cancanta saboda “ya fi shi ilimi”. Kabiru Turaki wanda babban lauya ne da ke da matasayin SAN, yana daga cikin mutanen da suke fatan karawa da Shugaba Buhari idan APC ta […]

‘Yan bindiga na tayar da garuruwa a Zamfara

Adadin yawan mutanen da ke gudun hijira na ci gaba da karuwa a jihar Zamfara sakamakon hare-haren ‘yan bindiga da suka addabi kauyukan jihar. Gwamnatin jihar Zamfara ta ce akalla mutum dubu goma sha takwas suka kauracewa muhallansu sakamakon sabbin hare-haren ‘yan bindiga. Mai magana da yawun gwamnan jihar Alhaji Ibrahim Dosara ya shaidawa BBC […]