Buhari is Nigeria’s common enemy – PDP, SDP

The Peoples Democratic Party (PDP) and the Social Democratic Party (SDP) have tagged President Muhammadu Buhari as Nigeria’s common enemy.  The National Publicity Secretary of the SDP, Princess Goldba Tolofari, who paid a courtesy call on her counterpart in PDP, Kola Ologbondiyan in Abuja on Wednesday, said ‎the President is the enemy of the nation. […]

Dangote urges FG to use population for economic growth

The richest man in Africa and the Chief Executive of Dangote Group, Aliko Dangote, on Wednesday urged the federal government to use its population growth for economic growth. He wondered why the country relegated local content while relying heavily on importation. Dangote, who was represented by the Group Executive Director at the company, Ahmed Mansur, […]

75 Nigerian football fans vanish in Russia

Nigerians stranded in Russia: 75 of them disappear into Moscow By Isaac Aregbesola The Ministry of Foreign Affairs said 75 out of 230 stranded Nigerian Football fans vanished in Russia after the 2018 FIFA World Cup . The ministry’s spokesperson, Dr Tope Elias-Fatile, told the News Agency of Nigeria (NAN) on Wednesday in Abuja that […]

Mata ta haifi ‘yan biyar da kanta a Filato

Image captionAlhaji Garba Dan Ja Wase da mai dakinsa Hajiya Jamila Wasu ma’aurata sun haifi jarirai ‘yan biyar a wani asibiti da ke Jos babban birnin jihar Filato. A ranar Litinin ne da ta gabata mai dakin Alhaji Garba Dan Ja Wase ta haifi jariran biyar – maza uku, mata biyu. Sai dai daga bisani […]

‘An cinna wa masallaci wuta’ a Afirka ta Kudu

Hakkin mallakar hoto@WICKS_JEFF Image captionAn sha kai hari masallatai a Afirka Ta Kudu An wayi gari wani masallaci na ci da wuta a birnin Durban na Afirka ta Kudu, inda ake zargin wasu ne suka cinna wutar. An yi nasarar kashe wutar kuma tuni ‘yan sanda suka isa masallacin da ake kira Masjid-e-Mukhtar a unguwar […]

Ba Zan Yi Sulhu Da Maciya Amana Ba — El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i ya yi ikirarin cewa shi ba zai yi sulhu da bijirarrun ‘yan APC ba wadanda ya bayyana su a matsayin maciya amana. El Rufa’i ya ci gaba da cewa a halin yanzu shugabanni APC na jihar na zaman sulhu da wasu ‘ya’yan jam’iyyar masu kyakkyawar manufa inda ya […]

Yadda Matar Gwamnan Kebbi, Dakta Zainab Bagudu Ta Yi Tafiyar Wuni Guda A Mota Kuma A Cikin Ruwan Sama Domin Kaiwa Mata Da Matasa Marasa Karfi Tallafi

  …Ina Matukar Kaunar A’isha Buhari Bisa Namijin Kokarin Da Take Yi Wajen Tallafawa Mata, Cewarta Daga Aliyu Ahmad An bayyana Uwargidan shugaban kasa Aisha Muhammadu Buhari a matsayin sila ta irin tallafin da mata suke samu daga gwamnatocin jiha da na tarayya a fadin kasar musamman marasa galihu. Uwargidan Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Zainab […]

Buhari swears in PSC Chair, Smith; members

PRESIDENT Muhammadu Buhari, Wednesday sworn-in former Inspector General of Police, Musiliu Smith, as chairman of the Police Service Commission (PSC). Ex-IGP Musiliu Smith The ceremony took place at the Council Chamber, Presidential Villa Abuja, before the commencement of the weekly Federal Executive Council FEC, meeting. Other members of the commission that took part of office […]

Za A Gina Sabuwar Matatan Mai A Katsina

Kasashen Nijeriya da Nijar za su yi hadin guiwa wajen gina sabuwar matatan mai a garin Mashi da ke jihar Katsina wanda aka kiyasta Lakume Dala Bilyan biyu. Shugaba Muhammad Buhari ne da takwaransa na kasar Nijar, Mahamadou Issoufu suka halarci bikin rattaba hannu kan yarjejeniya na gina bututun iskar gas na dafa abinci daga […]