Tharparkar: The history and culture amid catastrophe

Tharparkar, Pakistan – Tharparkar, a district spread over 20,000sq kilometres, lies in Pakistan‘s southern Sindh province. Almost 2,000 children under the age of five have died in Tharparkar since 2011. But the region paints a picture of beauty and adversity, for beneath the alarming mortality figures are deeper issues hampering human existence in this geographically, culturally and […]

Gwamnan Bauchi Ya Samu Lambar Yabo

Sakamakon namijin kokarin da yake yi wajen bunkasa fannin wuraren shakatawa da bude ido na jiharsa, Gwamnan Bauchi Barista Mohammed Abdullahi Abubakar ya samu lambar yabo, inda Jaridar kasuwanci ta ‘Business Day’ ta karrama shi. Rahotanni sun nuna cewa tun bayan da Gwamna M.A ya karbi ragamar shugabacin jihar Bauchi yake jagorantar tallata wuraren shakatawa […]

Dokar Hana ‘Delegate’ Zabe A APC Ta Soma Aiki

Yanzu haka Membobin jam’iyyar APC a jihar Osun suna kan layi domin zaben fidda gwani na dan takarar Gwaman jihar tasu a wani sabon mataki na “KATO BAYAN KATO” wanda sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa Kwamred Adams Oshiomhole ya kawo. @Rariya

BAYANI A KAN SIRRIN MASU FICEWA DAGA JAM’IYYAR APC A JIHAR KADUNA

  Daga Malam Samaila Suleiman. Hakika, kowace jamiyyar siyasa tana so ‘ya’yanta su kara yawa ne ba raguwa ba. Sai dai kuma akwai lokacin da yake zama wajibi in hannu ya rube a yanke a yar, don a samu sa’ida.Babu wani shugaban jamiyyar dake da hankali da zai lamunci cin zarafi na ‘ya’yan jamiyya. Sanin […]

Gwamnatin Kebbi Za Ta Baiwa Mata Da Matasa Gudummawar Naira Milyan Dari

  …Idan kudin ya shiga hannun mata komai na iya canjawa- Melinda Gates A ranar Lintini 23/7/2018 ne Gwamnatin jihar Kebbi za ta kaddamar da shirin karfafa wa mata da matasa da zunzurutun kudi har N100,000,000.00 Za a aiwatar da shirin ne a karkashin Ma’aikatar Harkokin Mata ta jihar tare da hadin guiwar ‘Eleganza Nigeria […]

Ana Dab Da Bude Sabuwar Tashar Jirgin Ruwa A Jihar Niger

  Daga Mubarak Musa Al-mubarak Ana sa ran a watan Agusta ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da sabuwar tashar jirgin ruwa na zamani dake garin Baro, cikin karamar hukumar Agaie ta jihar Neja. Shugaban hukumar hanyoyin ruwa na cikin gida, NIWA, Alhaji Danladi Ibrahim ne ya sanar da haka a ranar Laraba, 18 […]

Abin da muka tattauna da Shugaba Buhari -‘Yan Majalisa

Mambobin Majalisar Tarayya masu goyon bayan Shugaba Muhammadu Buhari 100 bisa 100, sun bayar da karin haske dangane da ganawar da suka yi da shugaban a cikin sirri, a jiya da yamma. Hon. Sarkin Adar da Abdulmumin Jibrin ne suka yi musu jagora wurin ganawa da Buhari. Da ya ke ganawa da manema labarai bayan […]

PDP chieftain speaks on Obasanjo’s appearance at party’s rally

A Peoples Democratic Party, PDP, chieftain, Ighoyota Amori, says former President Olusegun Obasanjo’s appearance at a PDP rally in Ogun recently does not amount to his return to partisan politics. Mr Amori told journalists in Abuja that the action only demonstrated that Obasanjo remained a statesman, who always meant well for the country. The former […]

Nigerian varsity graduates 238 first class students

A total of 238 students of Covenant University in Ota, Ogun, on Friday graduated with first class honours’ degrees at the institution’s 2017/2018 Convocation. The institution’s Vice-Chancellor, V-C, Prof. Aaron Atayero, disclosed this during the university’s 13th Convocation, the Conferment of Honorary Doctorate Degrees and presentation of prizes to its deserving students in Ota. The News of Agency […]

TETfund Donates 56 Seater Bus To FCE Pankshin

The Tertiary Education Trust Fund (TETfund) has donated a 56-Seater Bus to Federal College of Education (FCE), Pankshin near Jos, Plateau to ease the transportation problem experienced by students The bus, which was assembled in Nigeria by Nigeria Ashok Leyland Firm, was presented to the college by Onwudinjor Brothers Ltd, suppliers to TETfund. Presenting the […]