DEVT: GOV SANI-BELLO CHARGES CBN ON PEOPLE-ORIENTED POLICIES …URGES CBN DEP GOV TO BE GOOD AMBASSADOR OF THE STATE

Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani-Bello has charged  the Central Bank of Nigeria (CBN) to  continue to come up with financial and monetary policies that will deepen people-oriented policies and diversification drive of President Muhammadu Buhari administration. He made the call on Saturday in an interview with newsmen shortly after the civic reception in honour […]

Aisha M. Buhari Aisha M. Buhar

Congratulations to All members of APC, His Excellency the Governor-Elect of Ekiti State, Dr. Kayode Fayemi, and the people of Ekiti State.

ZABEN JIHAR EKITI: Jadawalin Kananan Hukumomi Da Kuri’un APC Da Na PDP

  Daga Haji Shehu Jam’iyar APC ta lashe zaben gwamnan jihar Ekiti da kuri’u 197,459. Yayin da jam’iyar adawa ta PDP take take ma ta baya da Kuri’u 178,121. Jam’iyar APC tayiwa jam’iyar PDP kaye da Kuri’a 19,338. GA CIKAKKEN SAKAMAKON ZABEN:- LG APC PDP 1 Ido- Osi 12342 11145 2 Oye 14995 11271 3 […]

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Sabuwar Tashar Jirgin Ruwa Na Farko A Arewa

  Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da sabuwar tashar jiragen ruwa na farkon a Arewacin Nijeriya. Kamar yadda manajan daraktan riko na hukumar kula da hanyoyin jiragen ruwa dake Nijeriya, Malam Ibrahim Danlami ya shaida wa manema labarai a Abuja, sabuwar tashar jiragen ruwa za a kaddamar da ita ne a cikin watan Agusta […]

Abubuwa goma da ya kamata ku sani game da Kayode Fayemi

Hakkin mallakar hoto@KFAYEMIImage captionFayemi ya taka rawar gani a yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2015 John Olukayọde Fayemi wanda ya yi takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar APC shi ne wanda hukumar INEC ta ayyana a matsayin sabon gwamnanjihar Ekiti. An haifi John Olukayode Fayemi ranar tara ga watan Fabraitu na shekarar 1965 a garin Iṣan- Ekiti,da […]

PRESIDENT BUHARI CONGRATULATES GOV-ELECT FAYEMI OF EKITI STATE

STATE HOUSE PRESS RELEASE President Muhammadu Buhari heartily congratulates Dr. John Kayode Fayemi on winning the Ekiti State governorship election. The President commends the All Progressives Congress (APC) candidate and all party supporters for the hard-fought victory after a dignified campaign. President Buhari urges the governor-elect and APC members to be magnanimous in victory as […]

2019: All Nigerians Interested In Sacking APC Federal Government – Wike

Rivers State Governor, Nyesom Ezenwo Wike has declared that the interrest of all Nigerians in 2019 is to sack the failed APC Federal Government and elect a PDP-led Federal Government that will drive positive change. This was contained in a statement signed by his Special Assistant Electronic Media, Simeon Nwakaudu, made available on Sunday July […]