Buhari, AU anti-corruption champion writes for London Guardian

President Buhari: writes on anti-corruption war in London Guardian By Muhammadu Buhari The mark of African political leadership has too often been characterised by the reneging on pledges of clean government and indulging in corruption. There are, of course, exceptions to this rule. Yet, regrettably, the political classes of my continent have often behaved like […]

Just In: PDP candidate Olusola Eleka cries foul in Ekiti

Fayose and Olusola Eleka: continuity in doubt as Eleka makes allegations Professor Kolapo Olusola Eleka, the governorship candidate of the Peoples Democratic Party is already crying foul about Saturday election outcome, alleging manipulation of results. In a statement, a spokesman of the candidate Lere Olayinka said ”We contested against security agencies” and alleged that plans […]

Wa zai lashe kofin duniya tsakanin Faransa da Croatia?

Hakkin mallakar hotoFIFA A ranar Lahadi ne Faransa za ta kara da Croatia a wasan karshe na gasar cin kofin duniya a Rasha 2018. Za a buga wasan ne a filin Luzhniki da ke birnin Moscow, kuma duk kasar da ta lashe kofin gasar ta zama zakaran duniya. Kasar Croatia wacce sau biyar tana zuwa […]

Youth Council fixes date to elect new leadership

Members of the National Youth Council of NIgeria as they set to elect a new leadership in Gombe By Sunkanmi Onifade The National Youth Council of Nigeria (NYCN) has slated Gombe State as host of its forthcoming general congress with no less than 104 affiliated organisations considered eligible for the contest. The Acting President of […]

‘Ana kai hare-hare kauyukan Adamawa’

Hakkin mallakar hotoBINDOW TWITTER Image captionGwamnatin jihar Adamawa na ganin hare-haren na da alaka da masu tayar da kayar baya Gwamnatin jihar Adawama ta ce ana samun hare-haren ‘kan-mai-uwa-da-wabi’ a kauyukan wasu kanan hukumomin jihar dake arewa maso gabashin Najeriya. Kwamishinan yada labaran jihar ta Adamawa, Ahmed Sajo, ya shaida wa BBC cewar, hare-haren da […]

Eleka delivers polling unit as PDP leads in Ikere LG

Prof Olusola Eleka  The candidate of the Peoples Democratic Party, PDP, Prof Olusola Eleka like his opponent in the APC, Dr Kayode Fayemi has delivered his polling booth at Oke ruku ward 2 unit 7 in his Ikere-Ekiti home town where he voted. At his unit PDP scored 270 while APC scored 81 also at the […]

Sojoji Sun Kama Masu Yi Wa Boko Haram Safarar Man Fetur A Jihar Yobe

  Bataliyar rundinar sojojin Nijeriya na 159 karkashin OPERATION LAFIYA DOLE ta kama mutane biyu wadanda suke jigilar man fetur zuwa ga ‘yan Boko Haram a karamar hukumar Yusufari jihar Yobe bayan an bi diddiginsu. An kama wadanda ake zargin ne a gidan sayar da man fetur mallakin wani dan majalisar jihar Yobe, an kama […]

Da gaske ne Donald Trump ya shiga masallacin Harami?

Hakkin mallakar hotoFACEBOOKImage captionSaudiyya ce kasar farko da Trump ya kai ziyara tun bayan zamansa shugaban Amurka a shekarar 2017 Wani hoto da ke ikirarin nuna Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya kai ziyara Ka’aba a birnin Makkah na kasar Saudiyya yana ci gaba da daukar hankalin jama’a a kafafen sada zumunta musamman a Najeriya. […]