Atiku Abubakar

In Umuahia on my consultative trip to Abia. The reception including the offering of kolanut at Owerri airport has been awesome. Abia Kwenu! Igbo Kwenu!! Nigeria Kwenu!

Nigeria risks FIFA ban

FIFA President Gianni Infantino has stated that Nigeria risks being banned if the Nigeria Football Federation’s leadership, as recognized by the world football governing body, continues to be compromised. Infantino didn’t mince words in addressing the issue at a press conference in Moscow. “The situation is very clear. We have statutes, we have regulations that […]

Communal clashes claim 73 lives in Taraba

No fewer than 73 persons were confirmed dead and about 50 villages burnt following a renewed violence between the Hausa-Fulani and Yandang communities in Lau Local Government Area of Taraba state. The state Chairman of Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN), Alhaji Sahabi Mahmoud, told journalists on Friday in Jalingo that the hostilities, […]

How 37 Nigerian youths became AU Ambassadors

The 37 African Union (AU) Ambassadors from Nigeria By Joshua Olomu Thirty Seven Nigerian youths who participated in the maiden edition of ‘The Labour Room,’ Nigeria’s first reality TV show geared towards national development, have been honoured as Ambassadors of the African Union (AU). The youths drawn from the states of the Federation, including the FCT, were […]

Pakistani’s ex-PM Sharif, daughter jailed on arrival from UK

Nawaz Sharif and his daughter Maryam, sent to jail Pakistan’s former Prime Minister Nawaz Sharif along with his daughter Maryam were arrested Friday on their return to the country after they were convicted in a corruption case, less than two weeks before the country goes to polls. Sharif was sent to Adiala jail in Rawalpindi, […]

Shugaban Kamaru Paul Biya zai tsaya takara karo na bakwai

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Paul Biya yana yawan tafiya kasashen waje domin duba lafiyarsa Shugaban Kamaru Paul Biya ya ce zai sake neman shugabancin a babban zaben kasar wanda za a yi a watan Oktoba. Mista Biya wanda ya shafe fiye da shekara 35 yana mulkin kasar ya bayyana hakan ne ta shafinsa na […]

Madrid za ta sayi Hazard fam 150m, Barca na neman Willian

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Real Madrid na shirin sayen dan wasan gaban Belgium Eden Hazard, mai shekara 27, kan kudi fam miliyan 150 daga Chelsea a wannan lokacin bazarar domin ya maye gurbin Cristiano Ronaldo, wanda ya koma Juventus, in jiMail. Tottenham ta shirya domin sayar da dan wasan kasar Belgium, mai shekara 29, Toby […]

Giwaye sun kashe mutane a Bauchi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionGwamnatin Bauchi ta jajantawa iyalan wadanda al’amarin ya shafa Giwaye a gandun dajin Yankari sun kashe mutane biyu a yayin da suke kokarin taba su da kuma daukar hoto. Rahotanni sun ce wani yaro dan shekara tara da kuma wani tsoho mai shekara 45 ne suka gamu da ajalinsu a kauyen […]

Bangaren su Shehu Sani ya fice daga APC

Hakkin mallakar hotoFACEBOOK/GOVERNOR OF KADUNA STATEImage captionBangarorin biyu ba sa ga-maciji da Gwamna Nasir el-Rufai Bangarori biyu na jam’iyyar APC a jihar Kaduna wato Akida da kuma ‘yan Restoration sun bayyana ficewarsu daga jam’iyyar a ranar Juma’a. Sun bayyana hakan ne a lokacin wani taro da bangarori biyu, wadanda suke samun goyon bayan ‘yan majalisar […]