NAN ETV News: Sosoliso crash survivor Kechi drops debut album

Kechi during her participation in America Got Talent By Edward Ojiah Nigerian singer Kechi Okwuchi is set to release her debut album titled “Don’t You Dare”. Okwuchi, is one of the two survivors in the Sosoliso Airlines Flight 1145 crash on Dec. 10, 2005 that claimed 107 lives, 60 of which were her school mates […]

Israel’s push to strip Arabic of its official language status

Israel’s push to strip Arabic of its official language status Far-right Jewish nationalists backed by Prime Minister Benjamin Netanyahu are moving closer to stripping Arabic of its longstanding status as an official language in Israel. They are casting Arabic and those who encourage its presence as a threat to Israel’s identity as a Jewish state […]

Yadda rayuwar Marigayi Adamu Ciroma ta kasance

A ranar Alhamis 6 ga watan Yuli ne Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan da ya rike manyan mukaman gwamnati da dama a Najeriya, Malam adamu Ciroma rasuwa. Ya rasu yana da shekara 83 bayan ya sha fama da rashin lafiya a wani asibiyi mai zaman kansa a Abuja, babban birnin kasar. An […]

Dino Melaye ya fitar da bidiyo yana rawar ‘ficewa APC’

Sanatan jam’iyyar APC Dino Melaye ya fitar da hoton bidiyo yana rawa tare da yi wa jam’iyyar adawa ta PDP waka. Melaye ya wallafa bidiyon ne a shafukansa na sada zumunta na Facebook da Twitter da Instagram. ‘PDP! Oh gidana, gidana, gidana, yaushe ne zan ga gidana? APC ta wahalar da ni sosai, ba zan […]

INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe A Ranar 17 Ga Watan Agusta

Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ( INEC) ta bayyana cewa a ranar 17 ga watan Agusta mai zuwa ne za ta rufe rajistar katin zabe. Sai dai kuma, Kakakin Hukumar Zaben, Mista Soyebi ya nuna cewa hukumar za ta ci gaba da bayar da katin zaben ga wadanda ba su karba har sai ana mako […]

Baze University sacks Sokoto state sponsored students for non-payment of tuition fees

Baze University, Abuja has evicted 39 students who are on scholarship by the Sokoto State government due to non-payment of N71.4 million outstanding fees owed the state government. DAILY NIGERIAN gathered that the students were transferred back to the university from abroad by the state government and still could not pay their tuition fees at […]