Kotu ta soke waranti kan tsohon shugaban Kataloniya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionTsohon shugaban yankin Kataloniya Carles Puidgemont Wani alkali a Spaniya ya janye warantin da aka fitar a fadin Tarayyar Turai da ta umarci a kama tsohon shugaban yankin Kataloniya Carles Puigdemont. Warantin ta hada da wasu jami’ai biyar da suka taka rawar samar ma yankin ‘yancin kai daga Spaniya. An dai […]

Birtaniya na fuskantar matsin lamba daga Tarayyar Turai kan Brexit

Hakkin mallakar hotoAFP/GETTYImage captionFirai ministar Birtaniya Theresa May Ministoci daga dukkan kasashen Turai 27 za su hallara a birnin Brussels domin tattauna batun ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai. Ana sa ran ministocin za su tattauna ne kan wani rahoto na musamman da Firai minista Theresa May ta fitar kan batun da ake kira Brexit. An […]

Trump ya gayyaci Putin zuwa Amurka

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionDonald Trump da Vladimir Putin na gaisawa a Helsinki Shugaban Amurka Donald Trump ya gayyaci shugaban Rasha Vladimir Putin ya ziyarci Amurka, inji kakakin shugaban Amurka. Sarah Sanders ta bayyana haka ne a cikin wani sakon Twitter da ta aika, kuma ta ce tuni ana can ana tattaunawa game da wannan ziyarar. […]

Ex-IGP Ibrahim Coomassie dies at 76

A former Inspector General of Police, Ibrahim Coomassie, has died. He died on Thursday after battling protracted ailment. His brother, Ahmad Muntaqa Coomasie, confirmed that he died in Katsina. Mr Coomassie was born in Katsina in 1946 and rose through the ranks to become the IGP in 1993, taking over from Aliyu Attah. The retired […]

Russia 2018: Dole Super Eagles ta dauki darasi – Iwobi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAlex Iwobi na daga cikin ‘yan wasa marasa shekaru da suka halarci gasar kofin duniya ta bana a Rasha Dan wasan Najeriya Alex Iwobi, mai shekara 22, ya ce yana fatan ‘yan wasan Super Eagles za su koyi darasi daga gasar cin kofin duniya na 2018 da kuma fatan za su […]

Ina makomar Hazard da Neymar da Zaha da Golovin da Alcantara?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionOusmane Dembele na cikin tawagar Faransa da ta lashe kofin duniya ta 2018 Barcelona ta shirya domin kure Chelsea ta hanyar yi mata tayin dan wasan gaban Faransa Ousmane Dembele, mai shekara 21, domin musanyensa da dan wasan gaban Belgium mai shekara 27, Eden Hazard, in ji Onda Cero, via Metro. Dan wasan gabanCrystal Palace dan […]

An ‘kona’ dakunan karatun da Dino Melaye ya gina a mazabarsa

Hakkin mallakar hotoINSTAGRAM/DINOImage captionSanata Dino Melaye ya nemi ‘yan sanda da su zakulo wadanda suka aikata barnar Sanatan da ke wakiltar Kogi ta Yamma ya yi Allah-wadai da kona wasu dakunan karatu da wasu ‘yan banga suka yi wadanda ya ce ya gina a wata makaranta da ke mazabarsa. Dino Melaye, wanda ya ziyarci makarantar […]

Nigeria Air: Arewa youth commend Buhari, task him on insecurity

The Arewa Youth Forum, AYF, has commended President Muhammadu Buhari for reviving the national carrier, Nigeria Air. The forum said the bringing to life of the airline is a welcome development after about 40 years of being comatose. AYF National President, Gambo Ibrahim Gujungu, in a statement in Kaduna on Thursday, said, “Arewa Youth Forum, […]

Buhari appoints 3 new Directors for Mines and Steel

President Muhammadu Buhari has appointed three Directors under the Ministry of Mines and Steel Development. Buhari’s Personal Assistant on New Media, Bashir Ahmad disclosed this in a series of tweet on his verified Twitter page. His tweets read, “President @MBuhari approves the appointment of three Directors-General/Chief Executive Officers of three agencies under the Ministry of […]