Dr. Bilal Philips….

“Richness is not about having a lot of wealth, but richness is having wealth of the heart, and what is wealth of the heart? It is contentment.”

Four IPOB members granted bail of N10m each

Members of IPOB during a protest Justice Binta Nyako of the Federal High Court Abuja, on Monday admitted four members of the Indigenous People of Biafra (IPOB) to bail in the sum of N10 million each. Justice Nyako, admitted Bright Chimezie, Chidiebere Onwudiwe, David Nwawuisdi and Benjamin Madubugwu to bail. Chimezie, Onwudiwe, Madubugwu and Nwawuisi, […]

Super Eagles: Group applauds Dalung, prays for victory over Argentina

Solomon Dalung, Minister of Youth and Sports Development One Nigeria Youths, an NGO, has applauded the Minister of Youths and Sports,  Barrister Solomon Dalung over his efforts in rebuilding sports in Nigeria. The group, which is also the organiser of One Nigeria Festival, said that Dalung’s efforts on sports reforms were yielding good results for […]

No regrets being honest: Buhari

President Buhari ; says he’s happy to be a man of honesty and integrity President Muhammadu Buhari Monday in Abuja said he has no regrets being a person of honesty and integrity. “I am satisfied with what I am. I am happy I have kept myself and people close to me from benefiting from government […]

Shin Adams Oshiomhole zai iya magance rikicin APC?

Hakkin mallakar hotoAPCImage captionBa hamayya aka zabi Oshiomhole a matsayin shugaban APC Tun kafin tabbatar da shi shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adam Oshiomhole ya ce shi ya fi dacewa ya magance rikicin APC. To amma, ko tsohon gwamnan na jihar Edo zai iya hada kan ‘ya’yan jam’iyyar ta APC a yayin da wasu manyan […]

Faransa: An damke masu shirin kai hari kan Musulmi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES ‘Yan sandan Faransa sun damke wasu mutum 10 da ke da alaka da kungiyoyin ‘yan ta’adda masu tsatsauran ra’ayi domin wani shirin da suka kitsa na kai hare-hare akan Musulmi. An kama wasu daga cikin mutanen ne a wurare daban-daban cikin kasar, wasu kuma an kama su ne a tsibirin Corsica. […]

Shugaba Buhari ya yi tir da kisan mutum 86 a Filato

Hakkin mallakar hotoPRESIDENCYImage captionShugaba Buhari ya ce za a binciki wadanda ke da hannu a harin Filato Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi tir da kisan mutum 86 da ‘yan bindiga suka yi a jihar Filato da ke arewacin Najeriya. A yayin da shugaban ke kwantar da hankula, ya ce dukkanin wadanda ke da […]

World Cup 2018: Saudiyya ta doke Masar 2-1

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionGolan Masar Essam El Hadary ya ture fanaretin dan wasan Saudiyya Fahad Al Muwallad Mohamed Salah ya ci kwallonsa ta biyu a gasar kofin duniya amma Masar ta sha kashi a hannun Saudiyya a filin wasa na Volgograd Arena. Dan wasan na Liverpool ne ya fara zura kwallo bayan da ya daga […]

Najeriya: Yadda aka kashe mutum 86 a jihar Filato

Hakkin mallakar hotoAFP/GETTY IMAGESImage captionNajeriya ta dade ta na fama da rikici tsakanin makiyaya ‘yan kabilar Berom da kuma Makiyaya (tsohon hoto ne) ‘Yan sanda a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya sun ce akalla mutum 86 ne suka mutu bayan da fada ya barke tsakanin manoma da makiyaya. Wasu rahotanni sun ce fadan ya […]