Soyinka to Buhari: Institute ‘Hall of Shame’ award

Soyinka to Buhari: Institute ‘Hall of Shame’ award By Edith Ike-Eboh  Nobel laureate, Prof. Wole Soyinka, Tuesday in Abuja requested President Muhammadu Buhari to institute an award to ‘‘name and shame’’ all those who truncated Nigeria’s democratic transition with the annulment of June 12, presidential elections. Speaking at the National Honours Investiture for heroes of […]

Blood donation lowers calories, improves body fitness

blood sample By Jessica Onyegbula The Blood Safety Programme Manager, Institute of Human Virology, Nigerians (IHVN), Mr Abdullahi Abubakar, says regular blood donation improves body fitness and lowers calories. Abubakar explained at a blood donation drive in Abuja on Tuesday to mark World Blood Donor Day that donating one pint of blood (450 ml) removes […]

Boxing: American Wilder to fight Joshua in Britain

Deontay Wilder celebrates after knocking out Artur Szpilka in the ninth round of their heavyweight title boxing fight at Barclays Center, in Brooklyn, New York, U.S., January 16, 2017. Mandatory Credit: Adam Hunger-USA TODAY Sports American Deontay Wilder has agreed terms to fight Anthony Joshua in Britain later this year, in a bout that would […]

NASRDA predicts astronomical lunar crescent June 14

A lunar crescent By Ijeoma Olorunfemi The Centre for Basic Space Science of the National Space Research and Development Agency (CBSS-NASRDA) had predicted that the Astronomical Lunar Crescent would be sighted on June 14. Dr Felix Ale, Director Media and Corporate Communications said this in a statement he signed on Tuesday in Abuja. “NASRDA through […]

A wacce kasa fetur ya fi araha da kuma tsada a duniya?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionHoton wani gidan man fetur Tsayawa domin sayen man fetur ba sabon abu ba ne ga mutane. Ko da yake wannan ya danganta ne da kasar da mutum ya ke zaune, a kan haka akwai bambanci game da yawan kudin da za a kashe. Duk da cewa ana samun fetur da […]

Julen Lopetegui ne sabon kocin Real Madrid

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionLopetegui ya zama kocin tawagar kasar Spain a shekarar 2016 Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta nada Julen Lopetegui a matsayin sabon kocinta. Kungiyar ta fara neman sabon koci ne tun bayan da Zinedine Zidane ya bar kulob din a watan da ya gabata. Sabon kocin, mai shekara 51, ya […]

Hotunan yadda Buhari ya karrama Moshood Abiola

Shugaban ya karrama marigayi Moshood Abiola ne da babbar lambar yabon kasar a Abuja a ranar tunawa da zaben 12 ga watan Yunin shekarar 1993. FACEBOOK/NIGERIA PRESIDENCY Shugaba Buhari ya mika wa dan marigayin Kola Abiola lambar GCFR a madadin mahaifinsa TWITTER Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama marigayi Moshood Abiola da babbar lambar yabon kasar […]

An daure tsohon gwamnan Filato Joshua Dariye shekara 14

Hakkin mallakar hotoEFCCImage captionJoshua Dariye ya mulki jihar Filato na tsawon shekara shida da doriya tsakanin 1999 zuwa 2017 Wata kotu a Najeriya ta daure Tsohon Gwamnan Filato Joshua Dariye shekara 14 a gidan yari bayan ta same shi da laifin cin amana da almubazzaranci. Mai shari’a Adebukola Banjoko ta samu Mr Dariye, wanda sanata […]

Trump speaks on historic meeting with Kim

Donald Trump and Kim Jong Un made history Tuesday, becoming the first sitting US and North Korean leaders to meet and shake hands, as they seek to end a tense decades-old nuclear stand-off. The two men strode toward each other and shared the momentous handshake beneath the white-washed walls of an upscale hotel in neutral Singapore, […]