Spain za ta ‘karbi ‘yan ci-ranin’ da Italiya ta ki karba

Hakkin mallakar hotoSOS MEDITERRANEEImage captionKungiyar agaji ta SOS Méditerranée ta wallafa hotunan ‘yan ci-ranin da aka ceto Firai ministan Spaniya ya ce kasarsa za ta karbi jirgin ruwan da ya ceto ‘yan ci-ranin da suka makale a tekun Mediterranean, domin ganin ba su fada cikin mummunan bala’i ba. Pedro Sánchez ya ce zai bayar da […]

Najeriya ta ceto yara 10 daga masu safarar mutane zuwa Rasha

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAn haramta safarar mutane zuwa wasu kasashe a Najeriya Hukumomi a Najeriya sun ce sun dakile wasu masu safarar mutane tare da ceto yara 10 wadanda ake son kai wa Moscow da sunan zuwa kallon gasar kofin duniya. Gwamnatin Najeriyar ta yi gargadin cewar masu laifi suna amfani da gasar cin […]

Zamfara: Mutane na yin kaura saboda ‘yan bindiga

Daruruwan mutane na yin kaura zuwa makwabtan jihohi kamar Katsina sakamakon karuwar ayyukan ‘yan bindiga. Banda ‘yan bindiga akwai kuma matsalar masu satar mutane don neman kudin fansa. Al’amarin, a cewar wasu mazauna garuruwan jihar ya kai har da rana tsaka ‘yan bindiga na iya zuwa su sungumi mutum zuwa daji har sai an biya […]

Nearer, nearer draws the showdown

BY DURO ONABULE If before now, Muhammadu Buhari never believed his presidency was earmarked for a political showdown to determine who was elected three years ago to govern Nigeria, he must henceforth face that reality following the notice impliedly served on him by the National Assembly in a language that could not be starker. The […]

Buhari in Morocco says Nigerians Intellectually aggressive, ambitious

President Buhari in Morocco with King Mohammed VI Nigeria’s strongest selling point remains an “intellectually aggressive and economically ambitious’’ populace that always seeks self-improvement and self-actualization in any part of the world, President Muhammadu Buhari said Monday in Rabat, Morocco. In an audience with the Prime Minister of the Kingdom of Morocco, Saadeddine Othmani, at […]

Oil,gas Infrastructure: Osinbajo urges African countries to collaborate

Vice President, Prof. Yemi Osinbajo By Edith Ike-Eboh Vice President, Prof. Yemi Osinbajo has urged African countries to collaborate in efforts to develop infrastructure in the oil and gas sector for the growth of the region. Osinbajo made the call at the opening ceremony of the Extraordinary Session of the Council of Ministers of  African […]