Ana Shirin Tsige Kakakin Majalisar Jihar Kano

  …jami’an tsaro sun yi wa majalisar kawanya Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa ‘yan majalisun jihar na shirin tsige kakakinsu, Honarabul Abdullahi Yusuf Ata. Majiyar ta rawaito cewa tuni kimanin membobin majalisar su 21 suka rattaba hannu kan nuna goyon bayan an tsige Kakakin. Majiyar ta kara da cewa rashin cancanta da shugabanci […]

Continue Reading

SERAP ta aika wa Majalisar Dinkin Duniya kukan yadda Buhari ke yawan fatali da umarnin kotu

Kungiyar Rajin Kare Hakki da Tabbatar da Adalci, SERAP, ta rubuta wa Majalisar Dinkin Duniya kakkausar wasika, inda ta ke nuni da irin yadda Shugaba Muhammadu Buhari ke take dokar kasa, wadda ya rantse zai kare, wajen kin bin umarnin kotu. Kungiyar ta ce, “irin yadda Buhari ke tsame umarnin da ya ga dama da […]

Continue Reading

SHAYE-SHAYEN KODIN: Za mu taimaka wa gwamnatin Najeriya – Kamfanin Emzor

Jami’ar kamfanin sarrafa magunguna na ‘Emzor’ Stella Okoli ta bayyana cewa kamfani Emzor a shirye take ta mara wa gwamnati baya don kula da wadanda ke fama da matsalolin da shaye-shayen miyagun kwayoyi ya haddasa musu a jiki. Ta fadi haka ne ranar Lahadi wa manema labarai a jihar Legas. Idan ba a manta ba […]

Continue Reading

Nigeria wrestlers storm New York City for “Beat the Streets” invitational tourney

The National Female Wrestling Coach, Purity Akuh, says the New York-bound wrestlers for the upcoming “Beat The Streets’’ invitational competition will represent the country well. Akuh made the assertion in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) shortly before the team’s departure at the Murtala Mohammed International Airport, Lagos on Sunday night. The team which departed […]

Continue Reading

President Buhari approves recruitment into FRSC

President Muhammadu Buhari has given approval for the recruitment of qualified Nigerians into the services of the Federal Road Safety Corps (FRSC). A statement at the weekend by Mr. Bisi Kazeem, Corps Public Education Officer, said recruitment has not begun, as advertisement for the positions has not been made public. According to Kazeem: “His Excellency, President Muhammadu Buhari has graciously given […]

Continue Reading