THE CHANGING FACE OF WOMEN MULTI-PURPOSE CENTRE MINNA

Gov. Abubakar Sani Bello have been commended in his efforts in empowering Women through various Skills Acquisition Programmes organized by the Ministry of Women Affairs and Social Development at the Women Multi-Purpose Centre Minna. Making the Commendation at the Centre today the Deputy Director in the Ministry of Women Affairs Mrs. Eyitemi Olley made the […]

Buhari still uses Jonathan’s old cars with scratches and old tyres

Buhari still uses Jonathan’s old cars with scratches and old tyres NEWS DIGEST – President Muhammadu Buhari arrived home on Thursday night from his trip to the United States. Among the photographs capturing the tempered homecoming reception, were several showing the car that took the president home in Aso Villa. A closer look shows that the […]

Za a dakatar da BBC da VOA a Burundi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionBurundi ta ce za ta dakatar da BBC har na tsawon wata shida Gwamnatin Burundi ta ce za ta dakatar da kafofin watsa labarai na BBC da kuma VOA har na tsawon wata shida daga ranar 7 ga watan Mayu saboda suna sabawa kaidojin aikin jarida . Ta yi zargin cewa […]

Ana farautar wani da ya sace kifi a bakin teku a China

Hakkin mallakar hotoMIAOPAI/BTIMEImage captionAn yada bidiyon da ya nuna mutumin da ke rike da kifin a kafofin sada zumunta Hukumomi a China na neman wani mutum wanda aka dauki hotonsa lokacin da ya dora wani kifi da ke tashi a cikin ruwa da ake kira Dolphin a kafadarsa a wani bakin teku a yankin Guangdong. […]

Kun san wace ce marigayiya Hauwa Maina?

A ranar Laraba ta farkon watan Mayu ce Hauwa Maina ta rasu a asibiti a Kano bayan doguwar rashin lafiya. Ta kwanta a asibitin kasa da ke Abuja, kafin daga baya aka mayar da ita Asibitin Nasarawa da ke Kano inda ta rasu. Da safiyar Alhamsi ne kuma aka yi jana’izarta a mahaifarta jihar Kaduna, inda kuma […]

An tube dan Sule Lamido daga sarautar Hakimi

Hakkin mallakar hotoFACEBOOK/ SANTURAKI HAKIMIN BAMAINA Masarautar Dutse da ke jihar Jigawa a arewacin Najeriya ta tube Hakimin Bamaina, Mustapha, Lamido daga mukaminsa bisa zarginsa da hada harkar sarauta da siyasa. A cewar masarautar za ta sanar da sabon Hakimin da zai maye gurbinsa a nan gaba. Alhaji Mustapha dai da ne ga tsohon gwamnan […]

Wata mata ta ‘yanke wa mijinta mazakuta’ a Najeriya

Image captionBirnin Legas shi ne cibiyar kasuwancin Najeriya Rahotanni daga jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya, na cewa wata mata ta kashe mijinta bayan ta yanke ma sa mazakuta. ‘Yan sanda a jihar sun ce, matar ta kuma yi yunkurin kashe kanta amma makwabtanta suka shiga suka hana ta. An dai yi amannar […]

B-R-E-A-K-I-N-G N-E-W-S…

The Niger State APC Executive Committee has approved Affirmation As Procedure For The Conduct Of The Forth Coming State, Local Government And Wards Congresses Scheduled For 5th, 13th And 19th Days of May 2018 Respectively. The Motion Was Moved By Hon Lado Suleja And Seconded By The Duputy Governor Muhammad Ahmad Ketso. The Governor Wish […]