Maryam Danna: Finally, Senate orders Immediate reinstatement of ‘wrongfully’ Sacked GM

Mrs Maryam Danna GM NDPHC Maryam Danna: Finally, Senate orders Immediate reinstatement of ‘wrongfully’ Sacked GM The Senate has ordered the immediate reinstatement of wrongfully sacked General Manager Audit and Compliance of the Niger Delta Power Holding Company (NDPHC) Mrs. Maryam Danna Mohammed. The resolution followed the consideration of the report of the Senate committee […]

Adam Zango ya fitar da bidiyon wakar gambara

Hakkin mallakar hotoADAM ZANGO SELF YOUTUBEImage captionAn dade da fitar da wakar gambara amma sai yanzu ne aka saki faifanta na bidiyo Jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A Zango ya fitar da faifan bidiyon wakarsa ta gambara. Mawakin ya sanar da haka ne a shafinsa na Instagram, inda ya wallafa kadan daga cikin bidiyon. […]

Mahaukaciyar guguwa ta hallaka mutum 100 a Indiya

Hakkin mallakar hotoPTIImage captionGuguwar ta shafi ungwanni uku da ke jihar Rajasthan da kuma wasu sassa na jihar Uttar Pradesh Akalla mutum 95 ne suka hallaka yayin da wasu da dama suka jikkata lokacin da mahaukaciyar guguwa mai dauke da kasa ta afkawa jihohin Uttar Pradesh da Rajasthan a arewacin Indiya. Guguwar ta lalata turakun […]

Akalla mutum 30 aka kashe a harin Numan na Adamawa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionMaharan sun kona gidaje da dama a kauyuka hudu na yankin Numan Akalla mutum 30 ne suka hallaka a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai wasu garuruwa hudu da ke karamar hukumar Numan a jihar Adamawa ta Najeriya. Shugaban karamar hukumar Numan Reverend Arnold Jibla ya tabbatarwa BBC kai hare-haren. […]

Fitacciyar jarumar Kannywood Hauwa Maina ta rasu

Image captionHauwa Maina ta rasu bayan ta sha fama da jinya. Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa Hajiya Hauwa Maina ta rasu ranar Laraba da daddare. Wani makusancinta ya shaidawa BBC cewa ta rasu ne a Kano bayan ta sha fama da jinya. Ana sa ran za a yi jana’izarta ranar Alhamis a garin Kaduna, […]

PUBLIC NOTICE

By:Muhammad Muhammad Niger State Ministry of Youth Affairs bring to the Notice of the General Public that effort are put in place towards a peaceful transition that will usher in a new Executive members of the National Youth Council of Nigeria (NYCN) Niger State Chapter. The Ministry therefore called on the General Public to disregard […]

Senator Mustapha Sani’s lofty achievements in Niger South

By Maryam Gata It is customary among the lawmakers of the Federal Republic of Nigeria to conspire with heads of MDAs and contractors to divert the money meant for their constiturncy projects. But that isn’t the case with Senator Mustapha Sani Mohammed of Niger South. All his constituency projects since he assumed office in August […]