JUST IN: Melaye appears in court on stretcher

The police arraigned Dino Melaye, lawmaker representing Kogi west senatorial district, before a magistrate court in Abuja, on Wednesday. TheCable reports that He was brought on a stretcher but journalists were prevented from going into the court premises. The newspaper reported that Melaye was granted bail. However, armed policemen have taken over the court, preventing vehicular human […]

Shadda ta rufta da wasu daliban firamare

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionAna sheka ruwan sama a ‘yan kwanakin nan a kasar Kenya Rahotanni sun ce wasu yara dalibai su shida da ke karatu a wata makaranta da ke wani kauye a Kenya sun fada cikin masai, bayan da shaddar ta rufta a safiyar ranar Laraba. Kafar talbijin din kasar ta rawaito cewa lamarin […]

‘Na kwana ina kuka ranar da na gano ‘yata na shan kodin’

Wani magidanci ya shaida wa BBC yadda ya gano cewa ‘yarsa ta fara shan maganin tari mai dauke kodin domin ta bugu. Magidancin, wanda ya nemi a boye sunansa, ya ce ‘yar tasa ta koyi halin ne a makarantar boko. Ya kara da cewa yarinyar wacce ta kai shekara 15 zuwa 16, bakinta ya fara […]

High Level Of Plagiarism At FUT Minna

By: Mahmud Kudu AN ALLEGED case of high level of plagiarism at PhD Level in Federal University of Technology, Minna has been exposed by some staffers of the institution1. According to sources who prefer to remain anonymous, this is the worst academic scandal in the last one decade in Nigeria. They posit that a 300 […]

Za a tsaurara tsaro a garin Mubi na jihar Adamawa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionFarfesa Osinbajo ya ce jami’an tsaro na kokarin gano tare da hukunta wadanda suka kai hari masallaci da ke kasuwar garin Mubi Gwamnatin Najeriya ta umurci jami’an tsaron kasar da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a Mubi da ke jihar Adamawa. Gwamnatin ta dauki matakin ne […]

Kun san dan sandan da ‘bai taba karbar cin hanci ba’?

Image captionAdekunle Rufus Adedeji, wanda aka ce bai taba karbar nagoro ba ‘Yan Najeriya kalilan ne suka yarda da ‘yan sanda, amma an ware daya daga cikinsu a matsayin “wanda ya fi kin karbar nagoro ko cin hanci” a kasar. An bayyana Adekunle Rufus Adedeji, wanda jami’in ‘yan sanda ne da ke aiki a fannin […]

Track laying fails to commence on Lagos-Ibadan fast rail

One of the new locomotives in Nigeria The commencement of track laying for the 150km Lagos-Ibadan standard rail gauge project failed to commence last month as promised by the Federal Government, Daily Trust can report. However, the contractor handling the project, China Civil Engineering and Construction Company (CCECC), is said to be progressing with other […]