Zakarun Turai: Yadda Real Madrid ta kai wasan karshe

Yan wasan Bayern na ta faduwa a kasa, wasunsu na kuka. Hakika sun ji zafin wannan wasan, musamman ganin yadda Real ta saba doke su a irin wannan matakin. Getty Images Article share tools Aika wannan shafi Facebook Aika wannan shafi Twitter AikaView more share options Share this post Copy this link Karanta karin bayanai […]

SABOTEURS IN NIGER STATE SUBEB?Gov must hear this.

The Management of Subeb in Niger State has refused to pay the Salaries of it’s workers despite the the Directives to all MDAs that salaries must be paid as directed. This Magazine can authoritatively report that the Staff have not been paid their last Month salaries.Reasons? Waiting for Monthly Overhead.When has money meant for office […]

An haramta hadawa da shigar da kodin Najeriya

Najeriya ta haramta hadawa da sayar da maganin tari mai Kodin bayan BBC ta bankado yadda ake sayar da shi barkatai. Ministan Lafiya na kasar Farfesa Isaac Adewole ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ta hannun Mataimakin Daraktan watsa Labara na Ma’aikatar Olajide Oshundun. Mr Oshundun ya shaida wa BBC cewa […]

Ina son na ziyarci Najeriya — Donald Trump

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Barrack Obama da ya mika wa Trump mulki ya ziyarci wasu kasashen Afirka amma banda Najeriya Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yana sha’awar zuwa Najeriya, yana mai siffanta kasar a matsayin wata kasa mai ban mamaki. Shugaban ya bayyana haka ne ranar Litinin bayan ya gana da Shugaban Najeriya […]

Buhari ya yi tsokaci kan maganar da ya yi kan matasa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Buhari ya sha suka sakamakon kalaman nasa akan matasan Najeriya Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi tsokacin kan maganar da ya yi akan matasa wadda ta janyo ce-ce-kuce kwanakin baya. Da ya ke magana da Sashen Hausa na VOA a lokacin da ya kai ziyara Amurka, shugaban ya ce ba […]

Harin bam ya kashe mutum 24 Mubin jihar Adamawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar wa BBC cewar harin bam-bamai da aka kai wani masallaci da ke kasuwar garin Mubi ya kashe akalla mutum 24. Wasu da dama ne kuma suka jikkata a hare-haren wadanda ‘yan kunar bakin-wake biyu suka kai. Abin fashewa na farkon dai ya tashi ne a cikin wani masallaci […]

Buhari to fly home with over $500m looted funds

The visit of President Muhammadu Buhari to U.S. President Donald Trump has yielded the finalisation of negotiations to repatriate more than 500 million dollars (about 190 billion Naira) of Nigeria’s looted money traced to the U.S. Nigeria’s Attorney-General and Minister of Justice, Abubakar Malami, told the correspondents in Washington, DC, that he and the Attorney-General […]

Senator Saraki: Codeine abuse is everybody’s problem

President of the Senate, Dr. Abubakar Bukola Saraki, on Tuesday, commended the BBC Africa, ‘Africa Eye’ documentary ‘Sweet Sweet Codeine’ that details the widespread prevalence of drug and substance abuse in Nigeria. In a statement by his Chief Press Secretary, Sanni Onogu, Saraki stated that documentaries like ‘Sweet Sweet Codeine’ are real-life attestations on the […]