Yadda kwalara ke yaduwa a Arewa maso Gabashin Najeriya

Jihohin arewa maso gabashin Najeriya na fama da barkewar annobar cutar amai da gudawa wato kwalara, inda fiye da mutum 1,000 suka kamu, wasu mutanen 31 kuma suka rasa rayukansu tun daga watan Fabrairu. Jihohin Borno da Yobe da Adamawa dai har yanzu suna fama da annobar, kuma al’amarin na kara muni a baya-bayan nan. […]

Denmark ta haramta wa mata saka nikabi a bainar jama’a

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Kasar Denmark ta amince da dokar haramtawa mata saka nikabi a cikin bainar jama’a. ‘Yan majalisar dokoki ne suka amince da kudurin haramcin, da za a fara amfani da shi a watan Agusta mai zuwa. Kasashen Turai da dama ne suka kafa dokar haramta wa mata saka nikabin. Duk matar da […]

Buhari ya sa hannu kan dokar bai wa matasa damar tsayawa takara

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar nan ta bai wa matasa damar tsayawa takara. Kudirin ya ba matasa masu shekara 35 damar shiga takarar neman shugabancin kasar. Haka zalika, kudurin ya amince ‘yan shekara 25 su tsaya takarar zama wakilai a majalisar Tarayya. Sai dai babu sauyi a shekarun wadanda ke neman […]

Zinedine Zidane ya sanar da barin Real Madrid

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionSau hudu Zinedine Zidane yana lashe Kofin Zakarun Turai – sau uku a matsayin koci da sau daya a matsayin dan wasa Zinedine Zidane ya sanar da cewa zai ajiye aikin horar da Real Madrid, kwana biyar bayan ya lashe Kofin Zakarun Turai a karo na uku a jere. Zidane ya sanar […]

Kotu ta tura tsohon gwamnan Kaduna, Ramalan Yero, gidan yari

Hakkin mallakar hotoFACEBOOK/ABDURRAHMAN ABUBAKAR Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna da ke arewacin Najeriya, ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan jihar Alhaji Muktar Ramalan Yero a gidan yari. Mai magana da yawun hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa EFCC, Wilson Uwajeren ya tabbatar wa […]

Kaduna govt set to demolish my house – Hunkuyi

Senator Sulaiman Hunkuyi  Senator representing Kaduna North senatorial zone, Senator Suleiman Uthman Hunkuyi has cried out over what he described as an attempt by the Kaduna State Government to demolish his house located at No.18a Inuwa Wada Road, Ungwan Rimi, Kaduna. The Kaduna Geographical Information Service (KADGIS) in February sent a bill to his personal […]

nPDP demands top agenda of next meeting on Monday – Shuaibu

The ongoing discussion with members of the new Peoples Democratic Party (nPDP) will continue next Monday, the Deputy National Chairman (North) of the ruling All Progressives Congress (APC), Sen. Lawali Shuaibu, said in Abuja on Thursday. Shuaibu spoke with journalists at the APC National Secretariat to correct wrong impression about the on-going meeting with former […]

Abductors of Taraba royal father demands N50 million ransom

Abductors of chief of Sansani chiefdom in Gassol local government area of Taraba state have demanded N50million ransom. A member of the chief family, Mallam Yakubu Sansani told Daily Trust that the abductor had contacted them through the telephone of the chief and put forward a demand of N50million ransom. He said negotiation was still […]

I was suspended in 2005 for saying what Jega said – Yerima

A former House of Representatives member Dr Haruna Yerima said he was suspended in 2005 for saying what Professor Attahiru Jega told the National Assembly that it’s mired in corruption. Speaking to Daily Trust on Thursday, Yerima said he “supported Jega for saying the truth. No member of the National Assembly can’t deny that there […]

Ex-Gov Aliyu, others frittered away resources in Niger – Gov Bello

The Governor of Niger State, Abubakar Sani Bello, has blamed his predecessors in office, especially the immediate past administration of Dr. Muazu Babangida Aliyu, for the sorry state of infrastructure across the state. In an interactive session with journalists yesterday in Minna, Gov. Bello said the PDP administration failed to build on the infrastructure it […]