Sojoji sun dakile harin Boko Haram a Maiduguri

Hakkin mallakar hotoNIGERIAN ARMYImage captionSojojin Najeriya sun dade suna fafatawa da mayakan Boko Haram Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun dakile wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun ce da yammacin ranar Alhamis ne mazauna birnin suka yi ta jin karar harbe-harben manyan bindigogi. […]

Andres Iniesta zai bar Barcelona a karshen kakar bana

Hakkin mallakar hotoEPAImage captionAndres Iniesta ya lashe wa Barcelona Copa del Rey sau hudu a jere Kaftin din Barcelona, Andres Iniesta, ya ce zai bar kungiyar da ke kasar Spain a karshen wannan kakar. Dan wasan na tsakiya, mai shekara 33, ya buga wasanni 669, inda ya ci kofi 31 a Barcelona. Iniesta kuma ya […]

Ma’adanai na hada kan Fulani makiyaya da manoma a jihar Filato

Image captionManoma da Fulani makiyaya na aiki tare a wata sabuwar mahakar ma’adanai Sauyin yanayi ya sa zaman doya da manja da ake yi tsakanin manoma da kuma makiyaya masu kiwo ya rikide zuwa rikici tsakanin kabilu. Sai dai ko aiki tare zai shawo kan yawan bukatun mutanen wannan zamani da kuma magance rikice-rikice masu […]

DRUG ADDICTION SENSITIZATION AWARENESS AND ADVOCACY………GOVERNMENT HAD DEMONSTRATED A RENEW COMMITMENT OF ADDRESSING DRUG ADDICTION IN OUR SOCIETY………DEPUTY GOVERNOR REVEALED.

By: Muhammad Muhammad Niger State Deputy Governor, Alhaji Ahmed Mohammed Ketso, had stated that government had demonstrated a renew commitment of addressing drug addiction in Niger state. Alhaji Ahmed Mohammed Ketso made this known during the closing ceremony of a stakeholders summit on drug addiction at Idris Legbo Kutigi International Conference Center Minna. The Deputy […]

Gwamnati ta tuhumi Sheikh El-Zakzaky da laifin kisan kai

Hakkin mallakar hotoPREMUIM TIMESImage captionSheikh Ibrahim El- Zakzaky da matarsa Zinatu sun shafe sama da shekara biyu a tsare Gwamnatin jihar Kaduna ta shigar da kara a gaban kotu inda ta ke tuhumar jagoran kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi ta ‘Yan Shi’a Sheik Ibrahim El-Zakzaky da kisan wani soji. Kisan sojan na cikin tuhumce-tuhumce takwas da […]

Me ya sa aka hana Atiku shiga Amurka?

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya nemi izinin shiga Amurka, amma an hana shi. Ya musanta cewa an yi gwanjon wani gidansa na Amurka, inda ya ce gidan matarsa ne, kuma “ita ta sayar da gidanta ta karbi kudinta.” BBC Hausa

In Pictures: Senator Saraki, Governor Tambuwal attend funeral of Imam Imam

he spokesman of Sokoto Governor Aminu Tambuwal, Imam Imam, who died in the early hours of Friday, has been laid to rest in Abuja. The fidau prayer which took place at Al-Nur Mosque, after Jummat prayers were attended by prominent Nigerians, friends and family. His body was subsequently taken to Gudu cemetery in Abuja for […]

Majalisa Ta Nemi A Kafa Dokar Ta- Baci A Binuwai 

▪ Ana Ingiza Rikicin Binuwai Ne Don A Raba Nijeriya — Buhari _____¥____ * Majalisar Dattawa ta kalubalanci Shugaba Muhammad Buhari kan ya kakaba dokar ta-baci a jihar Binuwai don ganin an kawo karshen zubar da jini da ake yi sakamakon rikicin makiyaya da manoma. A nasa bangaren, Shugaba Buhari ya jaddada cewa masu Ingiza rikicin […]

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI’UUN

Mai Magana Da Yawun Gwamnan Sokoto, Imam Imam Ya Rasu Allah Ya yi wa Malam Imam Imam rasuwa da sanyin safiyar yau Juma’a bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Shi dai marigayi Malam Imam Imam shine mai magana da yawun Gwamnan jihar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal. @Rariya

HRH EMIR OF MINNA DR. UMAR FARUQ BAHAGO GAVE OUR HIS DAUGHTER’S HAND IN MARRIAGE

HIS ROYAL HIGHNESS THE EMIR OF MINNA DR. UMARU FARUQ BAHAGO CON  GAVE OUT HIS DAUGHTER PRINCESS MARYAM FARUQ BAHAGO TO ALH. HAMZA BOYI MAHUTA IN A COLOURFUL ROYAL WEDDING TODAY FRI. 27TH APRIL 2018 AT THE EMIR’S PALACE SEE PICTORIAL PRESENTATION Among the Dignitories that graced the occasion include Former Head of State Gen. […]