“A Lot Of Nigerian Youths Are Lazy And Uneducated,” — Buhari

President Muhammadu Buhari says many Nigerian youths just want to sit down and do nothing, banking on the notion that Nigerian is an oil-rich nation. Speaking at the Commonwealth Business Forum in Westminster on Wednesday, the president said a lot of Nigerian youths have not been to school and they want everything free. “About the economy, we have […]

Senate attack: Hold Ovie Omo-Agege responsible

The witch cried at night and the child died in the morning. Nigeria has not reached this level of lawlessness, that a common former Senator, who was suspended for just 90 days, instead of 365 legislative days will attempt to torpedo the entire National Assembly with his thugs. The first person that the police should […]

Fitila mai siffar Mo Salah ta bazu a Masar

Hakkin mallakar hotoMOHAMED GAMAL MOHAMEDImage captionFitilun ana amfani da su ne wajen murnar shigowar azumin watan Ramadan Fitaccen dan wasan Liverpool Mohamed Salah ya bayyana a kasar Masar, amma ba a filin wasa ba. Dan wasan ya bayyana ne a matsayin wata fitilar azumin watan Ramadan a fadin kasar. Yayin da al’ummar Masar ke shirye-shiryen […]

Bishiya ta kashe daliban Najeriya uku a Kamaru

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionLamarin ya faru ne bayan daliban tare da wasu takwarorinsu suka nemi fakewa a karkashin wani tanti a lokacin da ruwan sama yake sauka Wata bishiya ta yi sanadiyyar mutuwar wasu dalibai uku ‘yan asalin Najeriya a yayin da wasu 16 kuma suka ji rauni a Jamhuriyyar Kamaru. Wannan lamarin ya […]

Da gaske ne Shehu Ibrahim Nyass ya bayyana a Maulidin Abuja?

Tabbas ana ganin Shehu Ibrahim – Dahiru Bauchi Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron jawabin Sheikh Dahiru Bauchi kan batun: Batun bayyanar Shehu Ibrahim Nyass ko akasin haka a lokacin da aka yi bikin tunawa da ranar haihuwarsa a wasu biranen Najeriya na ci gaba da haifar da zazzafar muhawara a tsakanin […]

An kama sanatan ‘da ya sa aka sace’ sandar majalisar dokokin Najeriya

Hakkin mallakar hotoSENATE Rundunar ‘yan sandan Najeiya ta kama Sanata Ovie Omo-Agege, a harabar majalisar dokokin kasar, wanda ake zarginsa da tura ‘yan daba don sace sandar majalisar dattawa. Da safiyar ranar Larabar ne wasu da majalisar ta yi zargin ‘yan daba ne karkashin jagorancin Sanata Omo-Agege, wanda aka dakatar da shi a makon da […]

500 YOUTH TRAINING FLAGGED OFF AT ABDULSALAM YOUTH CENTER

By: Muhammad Muhammad The Permanent Secretary, Niger State Ministry of Youth Affairs, Alhaji Hussaini Ahmed, had flagged off the training of about 500 youth at Abdulsalam Abubakar Youth Center Minna by Millennium Africa Global Initiative. The Permanent Secretary, who represented the Honorable Commissioner, Honorable Samaila Ibrahim, commended the Millennium Africa in it contribution as an […]

Buhari’s Approval: Sokoto Allocates Land, Structures For Army’s New Division

Weeks after President Muhammadu Buhari approved the take-off of the new 8 Division for the Nigerian Army in Sokoto, the state government said it has allocated land and structures to serve as temporary headquarters for the division. Inspecting ongoing renovation works at the site of the new division in Kalambaina area of the state capital, […]