Abubuwan da suka faru a Afirka a wannan makon

Wasu daga cikin hotuna mafi kyau na abubuwan da suka faru a Afirka da wadansu wuraren a makon nan. Hakkin mallakar hotoAFPImage captionWani mutun na kwance lokacin da ake nuna giccewar itace na Yesu al-Masihu a ranar Good friday da aka yi a garin Lagos da ke Najeriya. Hakkin mallakar hotoAFPImage captionAna lallashin wata matashiya lokacin da ta […]

Continue Reading

Burtaniya: An nada zakaran Gasar Goyon Mace na bana a Surrey

Image captionChris Hepworth da matarsa Tanisha a lokacin gasar ta bana Ma’aurata daga sassa daban-daban na duniya sun jure tabo da ruwa da kududdufai a Gasar Goyon Mace ta Birtaniya. Maigida Chris Hepworth wanda ke goye da matarsa Tanisha Prince ne suka lashe gasar ta bana bayan da suka yi nasarar kammala tseren mai nisan […]

Continue Reading

Daular Usmaniyya: ‘Dan Fodio ya wallafa littattafai fiye da 250’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionFadar Sarkin Musulmi a birnin Sokoto a lokacin da aka yi bikin cika shekara 200 da kafuwar daular a shekarar 2004 Wani mawallafi littafi akan Daular Usmaniyya ya ce Shehu Usmanu Dan Fodiyo ya wallafa daruruwan littattafai. Malam Abdullahi Bukhari Sakkwato ne mawallafin littafin “Intellectual Foundation of Sokoto Caliphate“, wato Kafa […]

Continue Reading

Presidential Villa roundup for April 1 to April 7, 2018

Buhari mourns Winnie Madikizela Mandela Activities at the Presidential Villa started on Monday, April 2, with President Muhammadu Buhari paying tribute to Winnie Madikizela-Mandela. The President in a statement by his Senior Special Assistant on Media and Publicity, Garba Shehu, described the death of the South-African anti-apartheid icon as a huge loss to Africa. President Buhari […]

Continue Reading

The NWC of @OfficialPDPNig ably led by Prince Uche Secondus; Deputy National Chairman (North), Sen. Gamawa Babawo Garba, Zonal executives and chieftains and millions of our party faithful deserve commendation for the huge success of the PDP Northwest rally in Katsina.

Continue Reading

Bukola Saraki Visits Offa Town After Robbery Attack, Meets With Traditional Ruler (Photos)

Earlier today, the Senate President, Dr. Abubakar Bukola Saraki paid a condolence visit to traditional ruler; HRH Oba Muftau Gbadamosi Esuwoye II over the Thursday’s vicious attack in Offa.  Thursday’s robbery attack in Offa town in Kwara State saw over 40 victims dead and many others injured. About 30 robbers had hit the town, raiding […]

Continue Reading

2 dead, 70 wounded in Tunisia bus collision

The collision between transport buses Saturday killed two people and wounded 70 others in a locality in Tunisia’s Monastir province, the Tunisian Ministry of the Interior said. “The accident occurred at about 6:40am at one of the crossings of Moknine, a locality in the province ofMonastir in east coast of the country,” said the ministry. All victims are […]

Continue Reading