Black Panther to be the first movie to screen in Saudi movie theaters

Marvel’s Black Panther will be the first film shown in Saudi Arabian movie theaters in 35 years. The Guardian reports that the film will kick off on April 18th with a gala premiere in Riyadh. Saudi Arabia banned public movie screenings 35 years ago due to religious concerns, but the decision to reverse that ban […]

Governor Ambode charges civil servants to obtain PVCs

Lagos State Governor Akinwunmi Ambode on Thursday charged civil servants in the state to obtain their Permanent Voters Card, PVCs, which is their power to cast their votes in 2019. The governor, who spoke at a two-day training for civil servants in Ikeja, Lagos, Southwest Nigeria, said obtaining PVCs would give them the power to […]

Za a bude gidan sinima na farko a Saudiyya

A karon farko cikin shekara 35 za a bude gidan sinima na farko a kasar Saudiyya a ranar 18 ga watan Afrilu. Abin da zai share fagen bude wadansu gidajen sinimar kusan 100 a fadin kasar nan da shekarar 2030. Hakkin mallakar hotoAFPImage captionMatan Saudiyya na yawan kallon fina-finan kasashen Yamma – amma yawanci a […]

‘Yan sharasun adabbi jihar Kaduna

Aikata muggan laifuka tsakanin al’umma na ci gaba da zama barazana a wadansu garuruwa na arewacin Najeriya, kamar jihar Kaduna, inda ‘yan sara-suka ke cin karensu ba babbaka. Baya ga matsalar da rikicin Boko Haram ya haddasa na rashin tsaro, wato sabuwar barazanar da ta sake dawowa bayan daukar lokaci da dainawa ita ce matsalar […]

Sacked Benue lawmaker, Herman Hembe dumps APC for PDP

A three-time member of the House of Representatives from Konshisha Federal Constituency, Hon. Herman Hembe has decamped from the All Progressives Congress, APC, to the Peoples Democratic Party, PDP. The Court had declared the seat of the lawmaker vacant and ruled that Mrs. Dorathy Mato, who won the All Progressive Congress (APC) party ticket for the […]

PDP na goyon bayan sauya tsarin zabe

Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP na goyon bayan sauya tsarin zabe da Majalisar Dokoki ta kasar ta yi, kamar yadda mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa Sanata Babayo Garba Gamawa ya ce. BBC Hausa A wata tattaunawa da ya yi da manema labarai a Bauchi, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwato, Sanata Gamawa ya […]

Najeriya: Sojoji sun ‘kashe barayin shanu’ sama da 20

Image captionBabu wata kafa mai zaman kanta da ta tabbatarwa da BBC wadannan bayanai Hukumomi a jihar Zamfara ta Najeriya sun ce za su yi aikin binne gawarwakin barayin shanu sama da 20 da sojoji suka hallaka a wata musayar wuta da suka yi da su tun daga ranar Talata har zuwa Alhamis. Rundunar sojnin […]

Salman Khan zai yi shekara 5 a gidan yari

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionSalman Khan zai zauna a gidan yari na wani lokaci Wata kotu a kasar India ta yankewa jarumin fina-finan Bollywood Salman Khan, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekara biyar saboda ya yi farautar gwanki da ba kasafai ake samunta ba ba bisa ka’ida ba. Kotun, wadda ke zamanta a Jodhpur, ta […]

Dino Melaye files appeal at Supreme Court to stop recall from Senate

Sen. Dino Melaye, representing Kogi West in the Senate, has filed an appeal at the Supreme Court, seeking an order restraining the Independent National Electoral Commission, INEC, from proceeding with his recall from the Senate. Melaye’s appeal is sequel to a judgment delivered by the Court of Appeal on March 16, which gave INEC the […]

I didn’t attack Bill Gates – El-Rufai

Governor Nasir Ahmad El-Rufai of Kaduna State has said that he did not attack the founder of Microsoft, Mr Bill Gate over Nigeria’s economic recovery and growth plan. Speaking during the closing ceremony of the Kaduna Investment Summit (KADINVEST 3.0) on Thursday, El-Rufai said though, there was nothing wrong in attacking Bill Gate, he never […]