Wasu Matasa Daga Garin Chanchaga a Unguwar Dokoko dake Karamar Hukumar Bosso ta Jahar Neja..

Matasan Suna kira ga Gwannatin Jahar Neja da ta agaza masu Bisaga Matsalolin dake addabesu ta Rashin Ayukanyi,  Matasan Sunyi wannan Kiranne a lokacin da Rihotanmu yaziyarci unguwar Dokoko a Garin Chanchaga dake wajan garin Minna Baban Birnin Jahar Neja. Wandan ya shugabanci taron a madadin Shugaban Matasan unguwar Dokoko  Salihu Muhammad, yayi kiraga Shuwagabanin […]

PIB: NNPC challenges Consultant to NASS

PIB: NNPC challenges Consultant to NASS By Edith Ike-Eboh Nigeria National Petroleum Corporation (NNPC) has challenged the consultant to the National Assembly on Petroleum Industry Reform Bill (PIB) to take a comprehensive look at the issues in the oil and gas sector and make bold recommendations that could engender enduring reforms. The Group Managing Director […]

Police recover 948 guns in Sokoto

Police recover 948 guns in Sokoto By Nasir Bello/Habibu Harisu The Police Command in Sokoto State said it had recovered 948 guns under the state amnesty programme and police operations in last 24 months. The Commissioner of Police in the state, Mr Murtala Mani, disclosed this at a news conference in Sokoto on Wednesday, Mani […]

Mace ta kori zaki da sanda don ya kai wa akuyarta hari

Hakkin mallakar hotoRUPALI MESHRAMImage captionRupali a lokacin da ta shiga gida bayan fada da zaki Wata matashiya a India ta tsallake rijiya da baya, bayan ta kori wani zaki da sanda saboda ya kai wa akuyarta hari. Rupali Meshram, ‘yar shekara 23 da haihuwa, ta ce bayan da ta ji akuyar ta na ihu, sai […]

Na kadu da rasuwar Sanata Bukar – Buhari

Hakkin mallakar hotoFACEBOOKImage captionSanata Bukar yana da kusanci da Shugaba Muhammadu Buhari Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Daura a jihar Katsina, Mustapha Bukar, ya rasu ne a safiyar ranar Laraba, kamar yadda iyalansa suka bayyana. Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya bayyana a Twitter cewa “Marigayin ya ba da gudunmuwa sosai yayin da ake […]

Kwallon Ronaldo ta girgiza duniyar tamaula

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionCristiano Ronaldo ya yi tsalle sama kafin ya ci kwallon duk da cewa ba ya kallon ragar Kwallon da dan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo ya ci Juventus a wasan da madrid ta yi nasara da ci 3-0 na ci gaba da jan hankalin ma’abota kwallon kafa a duniya. Ronaldo, mai […]

Barca 4-1 Roma, Liverpool 3-0 Man City

Liverpool 3-0 Manchester City da wasan Barcelona 4-1 Roma Takaitacce Liverpool 3-0 Manchester City Barcelona 4-1 AS Roma Liverpool da Man City sun kara sau 179 a wasannin gasar Ingila Wannan ne karon farko da Liverpool da City za su kara a kofin zakarun Turai Liverpool ta ci karawa 87, City ta yi nasara a […]

GOV SANI-BELLO VISITS COLLAPSED KARAMIN RAMI BRIDGE, KABOJI, BAKWAI-BAKWAI, 61 MOBILE SQUADRON TUNGA WAWA,SCHOOL OF NURSING KONTAGORA

Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani-Bello on Wednesday inspected the ongoing construction project at the collapsed bridge in Karamin Rami village along Kontagora – Makera road in Mashegu local government area of the State.  Even though a trunk A road (Federal road),the Governor revealed that the state government intervened so as to ease the suffering […]

NSCDC wants illegal security outfits to close shop

The Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) has urged all unlicensed Security Guard Companies in the country to stop operating. The Corps Public Relations Officer (PRO), Mr Emmanuel Okeh, made the call in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) in Abuja. Okeh said such companies were operating illegally and that the […]

Super Eagles will do wonders at World Cup – NFF deputy chief

The Super Eagles will do “wonders” at the World Cup in Russia, according to NFF vice-president Seyi Akinwunmi. Nigeria have thrice reached the knockout rounds of the World Cup and are drawn in a tough first round group that has Argentina, Croatia and Iceland. Akinwunmi said in a radio interview monitored today the Eagles are […]