‘I helped PDP rig elections’ — Ibrahim Mantu confesses

Ibrahim Mantu, a former deputy senate president, has confessed that he helped his party — the Peoples Democratic Party (PDP) — rig elections in the past. Mantu said this when he was being interviewed by Maupe Ogun-Yusuf of Channels Television. He said he helped the party rig the elections by bribing officials of the Independent […]

BREAKING: FG names PDP ‘looters’

The federal government has responded to the challenge of the Peoples Democratic Party (PDP) which dared it to name its members who are “looters”. Kola Ologbondiyan, spokesman of the opposition party, had asked Vice-President Yemi Osinbajo to either name those accused of being corrupt or keep quiet. Ologbondiyan said this after Osinbajo vowed not to […]

Falasdinawa sun yi mummunar zanga-zanga a Gaza

Dubban Falasdinawa sun fara zanga-zangar a kan iyakarsu da Isra’ila a ranar farko ta fara zanga-zangar da za su kwashe tsawon kwana shida suna yi. Ma’aikatar lafiyar yankin Falasdinawa ta ce akalla mutum takwas ne suka mutu yayin da wadansu kimanin 750 suka ji raunuka bayan fara zanga-zangar a ranar Juma’a. Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage […]

An kama wanda ya ‘watsa wa’ budurwa Acid

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama wani wanda ake zargi da watsa wa wata daliba ruwan Acid a garin Maiduguri. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Borno DSP Edet Okon ya shaida wa BBC cewa rundunar ‘yan sanda ta musamman da ke yaki da masu fashi da makami ne ta kama wanda ake zargin […]

Dino Melaye ya ce ko Buhari bai isa ya hana shi fadar gaskiya ba

Dan majalisar dattawan Najeriya mai jawo ce-ce-ku-ce, Sanata Dino Melaye ya ce ba zai yi shiru da bakinsa ba matukar ya ga wani abu da ake gudanarwa a gwamnati da bai dace ba. ”Ni ba na tsoron kowa, idan akai abin da ba daidai ba kuma na ga babu gaskiya a ciki sai na fada, […]

Dan wasan Man Utd na son buga wa Najeriya

Dan wasan karamar kungiyar Manchester United Tosin Kehinde ya ce a shirye yake ya taka wa tawagar Najeriya leda. Kehinde mai shekara 19, wanda yake wasa a karamar kungiyar United ‘yan kasa da shekara 23 yana da damar buga wa Najeriya, ko kuma Ingila wasa, amma ya ce shi ya fi son Najeriya. Hakkin mallakar […]

Morocco’s Difficult Path to ECOWAS Membership

Over the past few years, Morocco’s economic integration with Sub-Saharan Africa has accelerated. Between 2008 and 2016, Moroccan exports to the rest of the continent grew an average of 9 percent every year, while foreign direct investment (FDI) rose by 4.4 percent. In particular, Senegal, Mauritania, Côte d’Ivoire, and Nigeria have emerged as the biggest African buyers […]

Buhari Spotted At Eko Atlantic With British Super Model Naomi Campbell

President Muhammadu Buhari marked his second day in Lagos state with a visit to the Eko Atlantic project. The Eko Atlantic is a city built on land reclaimed from the ocean and is a project embarked on in a bid to battle the problem of overpopulation in Lagos state. President Buhari was there with Lagos […]