ALL SET FOR COMMISSIONING OF WORLD CLASS IKEJA BUS TERMINAL

This is not in Dubai,London,Paris,New York or Atlanta Georgia,this is Ikeja,Lagos ,Nigeria. Everything is now set for the commissioning of the ultra modern Ikeja Bus Terminal. Situated close to the domestic wing and MM2 airport in Ikeja ,the facility has the capacity of ferrying over 70,000 passengers to all parts of the State daily. Fully […]

Continue Reading

INEC Releases Details Of Dino Melaye’s Recall Process

The Independent National Electoral Commission (INEC), has released the details of the recall process for the Senator representing Kogi West Senatorial District, Dino Melaye. According to the new schedule released on Monday and signed by the Electoral Commission’s Secretary, Augusta Ogakwu, INEC is expected to give the notice of recall as stipulated by law on […]

Continue Reading

Hotunan zanga-zangar adawa da kafa sansanin sojin Amurka a Ghana

Masu zanga-zangar suna adawa neyarjejeniyar kafa sansanin sojin Amurka a Ghana. BBC A ranar Laraba daruruwan matasa da’yan siyasa suka yi zanga-zanga don nuna adawa da yarjejeniyar soji da Amurka ta cimma da Ghana a birnin Accra. BBC An fara zangar-zangar daga Obra spot da ke shatatalen Kwame Nkrumah a birnin Accra. BBC Masu zangar-zangar […]

Continue Reading

Obasanjo ya ga baiken Buhari kan kasuwancin Afirka

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da cewa ya sauya matsaya kan shiga kasuwancin bai-daya na Afirka kafin lokaci ya kure masa. Cif Obasanjo ya nuna matukar damuwa kan yadda Najeriya ta ki shiga tsarin kasuwancin bai dayan da kasashen nahiyar 44 na kungiyar Tarayyar Afrika suka cimma […]

Continue Reading

Abun da ya sa matasa suka kafa jam’iyyarsu a Najeriya

Hakkin mallakar hotoMARYAM LAUSHIImage captionWannan dai shi ne karon farko da aka kafa sabuwar jamiyya ta matasa zalla a Nigeria A baya-baya nan ne hukumar zabe a Najeriya ta bai wa matasa damar kafa jam’iyyar Modern Democratic Party ta matasa zalla. Wannan dai shi ne karon farko da aka kafa sabuwar jamiyya ta matasa zalla […]

Continue Reading

Nigeria: Kun san makudan kudin da ‘yan majalisa ke karba duk wata?

Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da cewa kowanne dan majalisa yana karbar fiye da N13.5m a matsayin kudin gudanarwarsa duk wata. Ta bayyana haka ne bayan daya daga cikin ‘yan majalisar, Sanata Shehu Sani, ya shaida wa wata kafar watsa labarai cewa kowannensu yana karbar N13.5m a matsayin kudin gudanarwarsa duk wata. A cewar dan […]

Continue Reading

PERMANENT SECRETARY INSPECTED FISHERY FACILITY AT TAGWAI DAM

The Permanent Secretary, Niger State Ministry of Youth Affairs, Alhaji Hussaini Ahmed, FCTI, ACE, inspected fishery facility at the Niger State Ministry of Livestock and Fishery located at Tagwai Dam. The Perm Sec who tour the facility was done in order to have a first hand information towards preparing trainees for a 3 month skills […]

Continue Reading

Saudi Arabia and Russia consider 10 to 20 year oil alliance

Saudi Arabia and Russia are working on a long-term deal to extend their alliance on oil curbs that began in January, 2017, after a crash in crude prices. “We are working to shift from a year-to-year agreement to a 10-20 year agreement,” Saudi Crown Prince Mohammed bin Salman told Reuters news agency. “We have an […]

Continue Reading

Donald Trump gives Liberians one year to quit US

US President Donald Trump decided Tuesday to end the protected status of thousands of Liberian migrants to the United States and gave them a year to leave the country. It’s the latest of similar moves, after more than 250,000 Salvadorans, Haitians and Nicaraguans lost their protected status under an administration which has made cracking down […]

Continue Reading