GOVERNOR SANI BELLO DESERVES A SECOND TIME

SENATOR DAVID UMAR: GOVERNOR SANI BELLO DESERVES A SECOND TIME We do not know what to make of the latest outburst of our “Absentee Senator” representing Niger State East, Senator David Umar, who has been known to be a “dye in the wool” critic in the past and up till now has not repented from […]

An kama tsohon shugaban Faransa saboda ‘karbar’ kudin Gaddafi

Hakkin mallakar hotoEPAImage captionAna zargin Sarkozy da karbar makudan kudade daga wajen Gaddafi don yakin neman zabe ‘Yan sanda sun kama tsohon Shugaban Faransa Nicolas Sarkozy don yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na karbar makudan kudi don yakin neman zabensa, daga wajen tsohon Shugaban Libya Muammar Gaddafi. ‘Yan sanda suna bincike kan […]

An nada dan shekara 16 kwamishina amma…

Hakkin mallakar hotoFAYSAL ABDULLAHI OMARImage captionOmar ya ce ya shafe kwanaki ba ya zuwa makaranta tun bayan aika masa da takardar nada shi kan mukamin Wani matashi dan shekara 16 ya yi watsi da tayin mukamin mataimakin kwamishinan wata jiha a kasar Somalia saboda rashin tsaro. Ana sa ran Faysal Abdullahi Omar zai fara aiki […]

‘Yan majalisa sun girmama marigayi Sanata Ali Wakili

Hakkin mallakar hotoHOUSE OF REPSImage captionShugabannin majalisa da sauran jama’a na zuwa ta’aziyya gidan marigayin ‘Yan majalisar wakilai da na dattawan Najeriya sun yi wani zama na musamman don girmama marigayi Sanata Ali Wakili. Sanata Ali Wakili, wanda ke wakiltar Bauchi Ta Kudu a majalisar dattawan kasar, ya rasu ne a ranar Asabar a Abuja […]

An kwara wa wata daliba guba a Maiduguri

Wata dalibar jami’a ta hadu da ibtila’i inda ake zargin wasu sun yi watsa mata ruwan guba a garin Maiduguri na jihar Borno na arewa maso gabashin Najeriya. Fatima Habu Usman, wacce daliba ce da ke karatu a sashen koyon aikin jinya a jami’ar Maiduguri, tana cikin mayuwacin hali yanzu haka. Wasu mutum biyu ne […]

Buhari speaks on Putin’s fourth-time victory in Russia

President Muhammadu Buhari on Tuesday extended “sincere congratulations” to President Vladimir Putin of Russia on his victory in the recent presidential election. The President, in a letter on behalf of himself, the government and people of the Federal Republic of Nigeria, stated that Putin’s “success for the fourth time in the election is a clear […]

IPOB members’ trial resumes without Nnamdi Kanu

The federal government on Tuesday filed a fresh three-count charge of treasonable felony against four members of the Indigenous People of Biafra (IPOB). The four accused persons are Bright Chimeze, Benjamin Madubugwu, Chidiebere Onwudiwe and David Nwawuisi. They were initially facing a similar charge along with the wanted IPOB leader, Nnamdi Kanu. Following the stalling […]

AfCFTA: MAN urges federal government to renegotiate trade conditions

The Manufacturers Association of Nigeria (MAN), has urged the Federal Government to renegotiate trade conditions that will impede economic growth in its review of the Africa Continental Free Trade Area (AfCFTA) Agreement. The MAN President, Dr Frank Jacob, gave the advice in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) on Tuesday in Lagos. […]

NDLEA arrests trailer load of cough syrups containing codeine

The National Drugs Law Enforcement Agency (NDLEA) has arrested a trailer loaded with 24,000 bottles of cough syrups containing codeine in Funtua local government area of Katsina State. The NDLEA State Commandant, Hajiya Maryam Gambo Sani disclosed this during a press briefing to newsmen on Tuesday in Katsina. She said that six persons were arrested […]