Iran ta kama mata 35 don sun je filin kwallo

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionMaza kawai doka ta halarta wa zuwa filin kwallo a kasar Iran Kasar Iran ta tsare mata 35 don sun je filin wasan kwallon kafa. Matan suna kokarin kallon wani wasa ne tsakanin wadansu kungiyoyi da ke birnin Tehran wato tsakanin Esteqlal da Persepolis. Iran ta ce an rike su ne […]

Army reviews counter insurgency operations

Headquarters Nigerian Army By Johnson Eyiangho The Nigerian Army has reviewed the pattern of information management in all ongoing counter insurgency operations and will henceforth communicate only successes rather than strategies of operations. The Acting Director Defence Information (DDI), Brig.-Gen. John Agim, said on Friday in a statement that this was the decision taken during […]

NDLEA seizes 404.9kg marijuana in FCT

Officials of the National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) at work By Ibironke Ariyo The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) has recorded a major breakthrough in its fight against hard drugs after it intercepted 404.9 kg of cannabis sativa, popularly known as marijuana, in the Federal Capital Territory (FCT). Spokesman of the FCT Command […]

Civil Servant Arraigned for Presenting Fake ICAN Certificate for Promotion

The Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) has arraigned a Civil Servant with the office of Auditor-General of the Federation (AUGF) Mr. Lebi Ayodele James, before Hon. Justice Yusuf Halliru of High Court 32 of Federal Capital Territory (FCT) on a 3-count charge bordering on false statement and forgery. The charge sheet […]

Burkina Faso: An kai hari birnin Ouagadougou

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionAn ga Mutane na tserewa a hedikwatar sojoji a yayin da ‘yan bindiga suka kaddamar da hari ‘Yan bindiga sun kaddamar da hari a Ouagadougou babban birnin Burkina Faso, kuma sun kai harin ne a ofishin jekadancin Faransa da hedikwatar sojin kasar. Gwamnatin Burkina Faso ta ce an kashe hudu daga cikin […]

Likita ya yi kuskure wajen tiyatar kwakwalwa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES An dakatar da wani likita daga aiki a Kenya bayan da ya yi kuskuren fede kan mara lafiyar da ba shi ya kamata a yi wa tiyata a kwakwalwa ba. Jaridar Daily Nation ta kasar ta ruwaito cewa daya mara lafiyar yana bukatar a yi masa aiki a kwakwalwa ne don […]

An kashe ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya a Nigeria

Hakkin mallakar hotoOCHAImage captionBoko Haram ta kashe Jami’an agaji uku da ‘yan gudun hijira da dama a garin Rann Wasu ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya guda uku sun rasa rayukansu a yayin da masu tayar da kayar baya suka kai hari wani sansanin sojoji da ke garin Rann a jihar Borno da ke arewa maso gabashin […]

Dapchi: ‘Bala’in da muka gani yayin da BH suka zo makarantarmu’

Satar dalibai 110 a makarantar sakandaren kimiya da fasaha ta ‘yan mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe a arewa maso gabashin Najeriya, ta haifar da yanayi iri-iri ga rayuwar jama’ar garin da ma na wajen garin. Kowa da irin labarin da yake bayarwa game da yadda abin ya shafe shi. Wata daliba, Fatima […]

TO GOV. ABU SANI – SEEK RE-ELECTION IN 2019 – FORUM

On the 1st of March 2018 the Thousands of both APC and PDP Members supporting Governor Abubakar Sani Bello from Kontagora seeking him to Re-contest as the Governor of the State in other to continue the Good Work which he has started, both the Elders, Youths and Physically Challenge persons in their Thousands Troop into […]