An sayar da zanen da wani dan Nigeria ya yi kan £1.2m

Hakkin mallakar hotoBONHAMSImage captionA baya bayan nan dai kasashen duniya na nuna sha’awar zane-zanen da a ke yi a Najeriya An sayar da wani zane a kan kudi sama da dala miliyan daya da rabi wanda daya daga cikin kwararrun masu zanen zamani a Najeriya ya yi wanda kuma shekaru kusan arba’in ke nan da […]

An gano wata laya mai dauke da ‘sako daga lahira’ a Masar

Hakkin mallakar hotoREUTERS An gano wata babbar makabarta ta manyan sarakunan zamanin baya a Masar mai dauke da akwatunan gawa da kuma wata laya mai dauke da “sako daga lahira.” Makabartar wadda ke kusa da birnin Minya a kudancin birnin Alkahira, ta fi shekara 2,000, kuma ana sa rana za ta sake shafe wasu shekara biyar din kafin a […]

An kama dan China da buhun hauren giwa 200 a Lagos

Ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon buhun hauren giwa da aka kama a Lagos. Hukumar kwastom a Najeriya ta kama wani dan kasar China da mai gadinsa da hauren giwa sama da dari biyu da kuma sassan wata dabba mai daraja da ake kira Pangolin har buhu hamsin da biyar. Hukumar ta […]

‘Yan sanda sun kama Sarki Sunusi ‘na bogi’

Hakkin mallakar hotoHAKKIN MALLAKAR HOTO ‘Yan sanda sun kama wani mutum da yake karyar cewa shi Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ne a shafin Instagram. Matashin mai shekara 20 yana da mabiya fiye da 200,000 a Instagram, har ma kuma ya samu damar da kamfanin Instagram ya tantance shi ta hanyar ba shi shudiyar alama. […]

Lai Mohammed’s Ministry Appeals Against Shuaib’s Reinstatement

In a dramatic turn of event, the Federal Ministry of Information under the supervision of Mr. Lai Mohammed has rejected a judgement for reinstatement of the former Spokesperson of National Emergency Management Agency (NEMA), Mr. Yushau Shuaib into the civil service. Justice David Isele of the National Industrial Court, NIC, had on November 22, 2017, […]

FORGERY: COURT REMANDED USMAN TANKO IN MINNA PRISON

A fifty years old dismissed staff of the Niger State Judiciary – Usman Tanko of Kpakungu Area, Minna has been remanded in Prison Custody by Chief Magistrate of Minna for Criminal Charges of forgery, impersonation and false information. Usman Tanko whose appointment was terminated by the State Judicial Services Commission in 2016 was alleged to […]