An yi hatsaniyar addini a Kaduna

Hakkin mallakar hotoKADUNA STATE GOVERNMENTImage captionGwamnatin Kaduna ta kaddamar da bincike kan rikicin Kasuwar Magani An kona gidaje bayan barkewar rikici mai nasaba da addini a kasuwan Magani da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Babu dai wani cikakken bayani game da dalilin faruwar rikicin amma wasu rahotanni sun ce rikici ne tsakanin mabiya […]

Hotunan ban mamaki wadanda suka sauya rayuwa

An yi gwanjon hotuna 24 na kundin hotunan the Lewis Hine a New York. Mai daukar hoto Isador Sy Seidmanne ya dauki wadannan hotunan da ba safai a kan ga irinsu baa New York. Dan Amurkar, masanin ilimin halayyar dan adam na cikin manyan masu daukar hotunan tarihi a karni na 20. A wancan lokacin ba a nuna muhimmanci ilimin daukar […]

Saudi Arabia ta kyale mata su shiga aikin soja

Hakkin mallakar hotoAFP A karon farko Saudiyya ta bude cibiyoyin karbar takardun nemai aikin soja ga matan kasar. An bai wa mata zuwa ranar Alhamis domin su aike da takardun nemai aikinsu a lardunan Riyadh da Makka da al-Qassim da kuma Madina. Sai dai aikin nasu ba zai ba su damar zuwa fagen daga ba, […]

UEFA: No video assistant referees in next season’s Champions League

Video assistant referees (VAR) will not be used in next season’s Champions League, with the head of Uefa saying he sees “a lot of confusion”. The International Football Association Board, which rules on the game’s laws, meets on Saturday to decide whether to approve the technology permanently. If it does, then Fifa is committed to […]

President Buhari: Why abducted UNIMAID staff rescue was difficult

President Muhammadu Buhari on Monday disclosed the reason why it was difficult to rescue University of Maiduguri staff and some women abducted by Boko Haram terrorists but had recently regained freedom, saying that their abductors were different and not based in the same place. Speaking while playing host to the former abductees at the presidential […]

Thierry Henry eyes ‘dream’ job as Arsenal manager

Arsenal’s all-time top scorer Thierry Henry said it would be a “dream” to manage the club, whose season is threatening to unravel after their capitulation to Manchester City in the League Cup final. Arsene Wenger’s side crumbled 3-0 at Wembley on Sunday and languish 10 points off the top four in the Premier League, with […]

AMEBO

You don’t have any Candidate Yet. Stay home and drink your Coffee on election day…

Report: Dapchi schoolgirls taken to Niger Republic

Some of the students kidnapped from Government Girls Technical College, Dapchi, Yobe state, have been taken to Niger Republic, according to Daily Trust. Quoting a source, the newspaper said the girls were split into two groups; with some kept in Borno state. The Musa Albarnawi faction of Boko Haram is suspected of being behind the kidnap. The Albarnawi faction is loyal […]