Photos: Dana Airlines plane runs into bush

Dana Airlines plane landing in Port Harcourt ends up in the bush Just after the embarrassment of an emergency door falling off on landing in Abuja, Dana Airlines is enmeshed in another aviation near mishap, this time in Port Harcourt. Reports said the airline’s plane, coming from Abuja,  overshot the Port Harcourt  runway on Tuesday […]

Arewa Youths Frown at el-Rufai’s Intolerant Politics

The Arewa Youths Consultative Forum has frowned at the demolition of the building that housed a Kaduna faction of the All Progressives Congress by the state Governor Nasir el-Rufai, describing it as recipe for chaos. A statement issued by AYCF’s President Shettima Yerima said the action is also capable of bringing about chaos in the […]

‘Satar abinci ce ta kai ‘yan Boko Haram makarantar ‘yan mata a Yobe’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Ana ci gaba da samun rahotannin kan harin da wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka kai wata makarantar sakandaren ‘yan mata da ke garin Dapchi, a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya. su shiga ginin makarantar ya shaida wa BBC cewa mayakan sun je neman abinci […]

Bola ta rufto ta kashe yara 17 a Mozambique

Hakkin mallakar hotoEPAImage captionHukumomin yankin sun gargadi mazauna kusa da bolar su yi taka tsan-tsan A kalla mutane 17 aka tabbatar da mutuwarsu, ciki har da kananan yara a birnin Maputo, wasu da dama kuma suka ji mummunan rauni a lokacin da bola ta rufto kansu. Jami’ai a yankin sun ce wata bola da ta […]

Boko Haram ta kai hari makarantar mata a Yobe

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionA shekarar 2016 ne wani bincike ya gano cewa har yanzu babu cikakken tsaro a makarantu a wasu jihohi da ke arewa maso gabashin Najeriya Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari wata makarantar mata na kwana da ke garin Dapchi a jihar Yobe […]

MAGANI ASHA ASHAFA AWARKE DA IKON ALLAH…!!!

Al’ummar garin minna dakewayanta ga bakon mai magani daga Kabo lokal ta Jahar kano , Malam Ja’faru Kabo Mai magani. ya shahara ne Akan magungunar gargajiya Kamar Haka. Yana tafiye da magunguna da dama kamar Mai Lalular Rashi Haihuwa, Makanta, Rashin Karfin Mazakunta, Shanyewar Kafa ko Hannu, Tabuwar Hankali, da Tabun Iska Dade sauransu. Idan […]

An kama mutumin da ya ce kiran sallah na damunsa a Sadiyya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionTsokaci nasa ya janyo masa caccaka daga wurin masu amfani da shafukan intanet. Hukumomi a Saudiyya na binciken wani marubucin kasar bayan da ya ce masallatai sun yi yawa kuma kiran sallah na damunsa. Binciken ka iya sa wa a hana mutumin, Mohammed al-Suhaimi, fitowa a kafafen watsa labarai ya yi […]

Nigeria: El-Rufai ‘ya rushe gidan Sanata Hunkuyi’

Hakkin mallakar hotoTWITTER/HUNKUYI Sanatan da ke wakiltar jihar Kaduna a majalisar dattawan Najeriya Suleiman Hunkuyi, ya yi zargin cewa gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya rushe gidansa da ke jihar. “Da sanyin safiyar yau [Talata] gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai da kansa ya tuka motar rusau tare da rakiyar tankokin yaki inda suka rushe gidana […]