News Flash: 2019  Election Time Table, NASS have no power to change date –INEC

“There is nowhere in the world an act of parliament overrides the Constitution of the country. Section 132(1) of the 1999 Constitution is explicit, it says elections should be held on a date determined by INEC; so what happened in the National Assembly is a nullity of sort,” “This is besides other encumbrances on the […]

Niger state committee on power supply discussed reports

By Abdullberqy U Ebbo The Hon Commissioner for Works, Alh. Ibrahim Balarabe Kagara who is chairman of the state committee on improved power generation in Niger state has commended all three sub-committees set up to fast-track immediate plans of the administration of Governor Abubakar Sani Bello for undisturbed power supply in Niger state for being […]

Matar da ta shiga na’urar tantance kaya don kada a yi ma ta sata

Hakkin mallakar hotoPEAR VIDEOImage captionYadda Na’urar tantance kaya ta nuna wata a China Wata ‘yar China ta bi sawun kayanta a na’urar tantance kaya a tashar jirgin kasa, domin gudun kada a sace mata kaya a wajen bincike. Lamarin ya ba ma’aikatan tashar jirgin sama a kudancin China mamaki bayan da na’urar bincike ta nuna […]

Beraye sun lalata gonakin shinkafa a Kebbi

Hukumomi a jihar Kebbi da ke arewa maso gabashin Najeriya sun bayar da rahoton cewa beraye da kwari sun shiga gonakin shinkafa sun yi barna sosai, tare da lalata shuka. Bayanai sun nuna tuni wannan matsalar ta fara saka wasu manoman watsi da noman a wannan shekarar. Akwai fargabar cewa Najeriya na iya fuskantar karancin […]

Buhari to Ramaphosa: Let’s work together

President Buhari President Muhammadu Buhari has told the new leader of South Africa, President Cyril Ramaphosa that he is looking forward to working with him to enhance the cooperation between Africa’s two biggest economies. Buhari said this today in a letter of congratulation to Ramaphosa, who was endorsed today by the South African parliament as […]

Farmers Get N55bn  CBN’s  Anchor borrowers programme….. How many Farmers benefited from this laudable program in Niger state?

Godwin Emefiele CBN Governor Farmers Get N55bn  CBN’s  Anchor borrowers programme The Central Bank of Nigeria (CBN), says it has disbursed N55 billion to more than 250,000 farmers within two years of implementation of the  Anchor Borrowers Programme (ABP). The Acting-Director, Corporate Communications Department, CBN, Isaac Okorafor confirmed the figure  in Abuja during a media […]

Military completes re-orientation of 95 repentant Boko Haram combatants

Maj.-Gen. Bamidede Ashafa, the National Coordinator of Operation Safe Corridor, has said that the programme has concluded the deradicalisation of the first batch of 95 surrendered Boko Haram combatants. Ashafa made the development known in Yola on Thursday when he briefed Gov. Mohammed Bindow of Adamawa on the programme. He said the programme, a multi-agency […]

LAIFIN BUMBURUTU: An ci tarar dillalan mai naira biliyan 25

Hukumar Raba Man Fetur, wadda ke karkashin NNPC, wato DPR, ta bayyana cewa ta ciki tarar wasu manyan dillalan fetur 20 tara wadda ta kai naira biliyan 2.5. Daraktan hukumar Dordecain Ladan, ne ya bayyana haka a taron da shugabannin shiyyoyi suka gabatar a Abuja ranar Talatar da ta gabata. Shugaban Hulda da Jama’a na […]

Sanatocin APC sun ki yarda a sauya ranakun zabe

Wasu gungun Mambobin Majalisar Dattawa su goma, sun bijire wa rahoton kwamitin majalisar kan sauya ranakun zaben 2019 da INEC da gindaya tun da farko. Musammam, wadannan sanatoci sun ki yarda a yi wa dokar sashe na 25 kwaskwarima, wadda ita ce dokar da ta bayyana ranakun da za a yi kowane zabe. Majalisar Tarayya […]

Dalilin da ya sa ake yawan kashe ‘yan Najeriya a Afrika ta Kudu

Ma’aikatar Harkokin Wajen Najeriya ta bayyana cewa yawancin kisan da ake wa ‘yan Najeriya a Afrika ta kudu, ba kabilanci ba ne, ba kuma kiyayyar jinsi bace, kawai kisan gilla ne. Kakakin Ma’aikatar, Tope Elias-F atile, ta bayyna haka yayin da ya ke yi wa kafafen yada labarai jawabi dangane da yadda ma’aikatar ke gudanar […]