Hakkin mallakar hotoGURGAON POLICEImage captionDunkulen daskararren kashi ya fado a kauyen Fazilpur Badli da ke cikin gundumar Gurgaon Jami’an India sun yi zargin wani dunkulallen abu mai kankara da ya fado a wani kauye da ke arewacin jihar Haryana, kashin mutane ne daga jirgin sama. Dunkulen mai nauyin kilogram 10 zuwa 12, ya fado ne […]