Liverpool ta taka wa Man City burki

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Liverpool ta taka wa Manchester City burki bayan da ta yi wasanni 22 ba tare da yin rashin nasara ba a Gasar Premier. Liverpool ta doke City ne da ci 4-3 a Anfield ranar Lahadi. Kodayake, Man City za ta ci gaba da kasance a saman teburin gasar da bambancin maki […]

An kori shugabar Liberia Ellen Johnson Sirleaf daga jam’iyyarta

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionEllen Johnson Sirleaf ta zama shugabar Liberia a 2006 An kori shugabar Liberia mai barin gado daga jam’iyyarta, saboda zargin kin goyon bayan mataimakinta a zabe domin ya gaje ta. An zargi Ellen Johnson Sirleaf da laifin zuga ‘yan kasar su ki zaben mataimakinta, Joseph Boakai. Tsohon fitaccen dan kwallon kafa […]

Ba na goyon bayan Fulanin da ake zargi da kashe mutane — Buhari

Hakkin mallakar hotoTWITTERImage captionShugaba Buhari ya bukaci masu amfani da shafukan zumunta su yi hattara da makaryata Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba shi ne ya wallafa sakon da ke goyon bayan Fulani makiyayan da ake zargi da kisan mutane a jihar Benue da ke tsakiyar kasar ba. Wani sako da ya wallafa a […]

Buhari ya jefa Nigeria a halin koma-baya —Fasto Bakare

Hakkin mallakar hotoTWITTER/TUNDE BAKARE Mutumin da ya tsaya takarar mataimakin shugaban kasa tare da Muhammadu Buhari a shekarar 2011, Fasto Tunde Bakare, ya ce gwamnatin shugaban kasar ta jefa Najeriya a halin ci baya maimakon ci gaba. Mr Bakare ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da huduba a Cocinsa da ke birnin […]

Gwamnatin Nigeria ta ki daukar mataki kan kisan Fulani 800 —Sarki Sanusi

Hakkin mallakar hotoINSTAGRAM/SANI MAI KATANGAImage captionSarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce ba a yi wa Fulani adalci Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce gwamnatin Najeriya ta ki daukar mataki a kan kisan da aka yi wa Fulani sama da 800 a jihar Taraba da ke arewacin kasar. Sarkin na Kano ya tabbatarwa BBC […]

Benue killings: Police involvement will lead to more casualties – Paul Unongo

Second Republic minister and leader of Northern Elders Forum (NEF), Wantaregh Paul Unongo, has insisted that dispatching the military to quell the killings by Fulani herdsmen remains the best option to tackling the current crisis in Benue State. The warning came just as tension was mounting in Makurdi yesterday following a clash between the Hausa […]

Singer Tuface tasks Federal Government to end Killings in Benue State .

Nigeria’s multiple award winning Singer Innocent Idibia AKA Tubaba has lent his voice in the call for the Federal government to do everything possible to end the killings in Benue.  During his performance at the Soundcity MVP awards which held on Friday, the singer who is an indigene of Benue state, took out time to speak […]

Nigeria’s Infrastructure ‘unfit for purpose’ – Engineers

The Nigerian Society of Engineers has said, at the current state, the country’s infrastructure is “unfit for purpose”. NSE gave its rating in the 2017 National Infrastructure Report Card Rating and Analysis, which was released at the investiture of Mr. Adekunle Mokuolu as the 31st President of the Nigerian Society of Engineers (NSE) saturday in […]

Only idle pastors’ll predict President Buhari’s defeat in 2019 – Cleric

A popular cleric in the Isoko South Council Area of Delta State, Silas Buowe, says only idle clerics will predict President Muhammadu Buhari’s defeat in 2019 if he seeks re-election. Buowe, a former member of the Delta State House of Assembly between 2003 and 2007, said such prophecies cannot be from God. In a statement […]