Kun san gidan yarin da fursunoni ke iyo cikin fitsari?

Hakkin mallakar hotoHMIPImage captionMasu sa ido a gidan yarin na Liverpool sun ga yadda ake rayuwa cikin kazanta kamar ban-dakin da ba a iya wanke wa Fursunoni a gidan yarin Liverpool na rayuwa a yanayi mafi muni da wata tawagar masu sa ido ba su taba gani ba a duniya, a cewar wani rahoto da […]

Nigeria: APC da PDP na cacar baki kan wahalar mai

Image captionTun bayan shan kaye a zaben shekarar 2015, jam’iyyar PDP ke sukar mulkin APC Jam’iyyar APC mai mulki a Nigeria ta zargi Jam’iyyar adawa ta PDP da amfani da karanci man fetur da ake fuskanta don ba ta mata suna a idon ‘yan kasar. A wata sanarwa da kakakin Jami’iyyar Mallam Bolaji Abdullahi ya […]

Mota ta zunduma kogi da fasinja 50

Image captionHukumomi sun ce yawancin wadanda abun ya rutsa da su mata ne da kuma kanannan yara. ‘Yan sanda sun ce wata motar bas mai dauke da mutum 50 ta rikito daga kan gada a arewacin Indiya, a kalla mutum 32 suka mutu. Rahotannin sun ce wani dan shekara 16 ne yake tuka motar inda […]

Muna ba ku hakuri kan man fetir – Buhari

Hakkin mallakar hotoLEON NEALImage captionShugaba Muhammadu Buhari ya nuna jimaminsa dangane da wahalar da ‘yan Najeriya ke fuskanta na karanci man fetur. Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna jimaminsa dangane da wahalar da ‘yan Najeriya ke fuskanta na karanci man fetur. “Ina jinjina wa ‘yan Najeriya game da wahalar rashin man fetur da kuma yadda suke […]

PEACEFUL AND INTER ETHNIC COEXISTENCE…NIGER STATE UNITY IN DIVERSITY

Niger State Emirate Youth Alliance Council, a civil society organization in the state, organized a sensitization program on peaceful and inter ethnic coexistence, Niger state unity in diversity, was a called for harmonious living. Dr Dantala Aliyu, a lecturer at Justice Fati Abubakar College of Administration and General Studies, emphasized the need for society to […]

Atiku Abubakar Tweeted: My heart goes out to everyone struggling tosee their friends and families during this season of celebration due to the#fuelscarcity and I am confident that as we unite as a nation we can find asolution to this crisis.

EARLY WARNING AND EARLY RESPONSE…………THE HUMAN RIGHT COMMISSION PERSPECTIVE

The Human Right Commission, Niger State Office, organized a sensitization mechanism towards eradicating conflicts and crisis in the state, the gathering which have NGO’s, civil societies and government organizations was organized to collate data and information on how to combat conflict base on early warning and response. The Chairman, Senate Committee on Judiciary and Human […]