Center to combat extremist ideology opened in Riyadh

Custodian of the Two Holy Mosques King Salman, US President Donald Trump and leaders of Muslim countries stand for a family photo at the Global Center for Combatting Extremist Ideology in Riyadh on Sunday. — Reuters Saudi Gazette report IN the presence of leaders from Muslim countries, Custodian of the Two Holy Mosques King Salman […]

Partnership for change

Custodian of the Two Holy Mosques King Salman receives US President Donald Trump in Riyadh. — SPA CUSTODIAN of the Two Holy Mosques King Salman and US President Donald Trump signed at Al-Yamama Palace the Saudi-US Joint Strategic Vision Declaration. In the presence of the two leaders, the signing ceremony of a number of agreements […]

Sheikh Jirani, the Saudi judge who was killed by his terrorist compatriots

S By Mariam Al-Jaber THE body of Shiite Sheikh Mohammed A-Jirani, who was kidnapped a year ago by Al-Awamiya terrorists in the Eastern Province, was found on Tuesday in Qatif during a security raid. Jirani was kidnapped in December last year in front of his home on Tarout Island. At the time, security forces arrested […]

Inspire without words

Walaa Al-Barakati Badea Abu Naja Saudi Gazette WALAA Muhammad Salih Al-Barakati is a deaf coach. Himself deaf, Al-Barakati is the first trainer with a hearing disability who teaches the public the language of the deaf in the Kingdom. Coaches who are deaf or suffer from any other disability are usually marginalized and not welcomed by […]

Preserving purity of language

  A workshop of “Common Errors in Media” by Dr. Mahmood Al-Ammar, professor at Imam Muhammad Bin Saud Islamic University. King Abdulaziz Center for National Dialogue hosted a session about Arabic language. Columnist Saud Al-Junidel, presented the history of the Arabic language from its roots and the evolution, and outlined the challenges facing the language. […]

“Matakin Trump kan Kudus babban ganganci ne”

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionJIragen sama na yaki na Amurka da ke sanya ido a yankin tekun Persia Matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka kan ayyana Qudus a matsayin babban birnin Isra’ila ya jawo wa Amurka abin da ya fi suka daga wajen kawayenta. A wani taron tsaro na shekara-shekara na Manama da […]

‘Yar jihar Adamawa ta lashe gasar sarauniyar kyau a Nigeria

Hakkin mallakar hotoNAN Wata matashiya ‘yar Jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya Mildred Ehiguese, ta lashe gasar sarauniyar kyau ta kasar da aka kammala a Lagos a ranar Juma’a. Ehiguese ce yanzu sarauniyar kyau a Najeriya, kamar yadda kamfanin dillacin labaran Najeriya ya ruwaito inda yanzu ta gaji Chioma Obiadi daga Jihar Anambra. […]

Wani ya kashe matar da ta ki aurensa ta hanyar kona ta a India

‘Yan sanda a birnin Hyderabad na kasar India sun ce sun kama wani mutum bayan ya kona wata mata sakamakon sabanin da suka samu. Sandhya Rani, mai shekara 25, tana kan hanyarta ta komawa gida daga inda take aiki lokacin da mutumin ya kai mata hari ranar Alhamis da rana, in ji ‘yan sanda a […]

Mummunar gobara ta kashe mutum 29 a wajen motsa jiki

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionRahotanni sun ce an ceto wasu mutane ta saman gidan Wata gobara da ta tashi a wani wajen motsa jiki a Koriya ta Kudu ta kashe mutum 29 kuma ta jikkata wasu mutanen da dama. Gobarar, wadda ta faro a ginin karkashin kasa na bene mai hawa takwas, ta yi barna […]

El Clasico: Ronaldo zai karbi bakuncin Messi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionBarcelona tana mataki na daya a kan teburin La Liga da maki 42, ita kuwa Real Madrid tana ta hudu da maki 31 Barcelona za ta ziyarci Real Madrid a gasar cin kofin La Ligar Spaniya wasan mako na 17 a Santiago Bernabeu a ranar Asabar. Wannan ne karo na hudu […]