Donald Trump ya sassauta ra’ayinsa kan Koriya Ta Arewa

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionMr Trump da Mr Moon sun tattauna a ranar Talata kan harkokin kasuwanci Shugaban Amurka Donald Trump ya yi kira ga Koriya Ta Arewa da ta yarda a hau teburin tattaunawa don hakura da batun shirin makami mai linzaminta. Mista Trump ya furta hakan ne a wani taron manema labarai inda shi […]

Nigeria: Bukola Saraki ya musanta zargin kin biyan haraji

Image captionA baya kotun da’ar ma’aikatan Najeriya ta wanke Saraki daga zargin yin karya wurin bayyana kadarorinsa Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki ya wanke kansa kan zargin kin biyan haraji da ake masa. Wata sanarwa da mai magana da yawun Saraki Yusuph Olaniyonu ya aikewa manema labarai, ya kuma bayyana matsayin wani kamfaninsa da […]

Nigeria: Wata sabuwar cuta ta ‘kashe’ yara 50 a Jigawa

Hakkin mallakar hotoJIGAWA GOVT TWITTER Rahotanni daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun ce a kalla yara 50 ne suka mutu a kauyen Gidan Dugus da ke karamar hukumar Dutse, sakamakon bullar wata cuta da ba a gane ta ba. Wasu kafafen yada labarai na yankin sun ce yaran sun mutu ne cikin makonni […]

Sojoji sun yi arangama da ‘yan Boko Haram a Adamawa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionWadannan hare-haren dai sun nuna har yanzu kungiyar BH barazana ce a yankin arewa maso gabashin Najeriya Wasu ‘yan kunar bakin wake sun kai hari a Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gashin Najeriya a ranar Talata da safe. Kawo yanzu ‘yan kunar bakin waken da suka kai […]

Nigeria: Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2018 na N8.6tr

Image captionWannan ne kasafin kudi na uku da shugaban Najeriyar ya gabatar ga majalisar dokokin kasar tun bayan ya hau karagar mulki a shekarar 2015 Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin kasar da ya kai naira tiriliyan 8.6 ga majalisar dokokin kasar. A jawabinsa ga majalisar dokin kasar yayin gabatar da kasafin, […]

UN turns up pressure on Myanmar over crisis

The UN Security Council on Monday called on Myanmar to rein in its military campaign in Rakhine state and allow hundreds of thousands of Muslim Rohingya driven from their homes to return. In a unanimous statement backed by China, the council strongly condemned the violence that has forced more than 600,000 Rohingya to flee across […]

Buhari presents N8.61trn budget for 2018

President Buhari presents 2018 budget President Muhammadu Buhari on Tuesday presented a budget of N8.61 trillion for the 2018 fiscal year. The budget is 16 per cent higher than that of 2017. Buhari presented the budget before the joint session of the Senate and House of Representatives. The 2018 budget is based on crude oil […]

Health Tips: Why you should include Ugwu in your daily diet

This vegetable can be recognised as a cure to some of our illness if only we can look deep into its benefits. Ugwu Pumpkin leaf (Ugwu)is one of the commonly consumed dark green leafy vegetables in Nigeria and many of us in Nigeria have been eating Ugwu without really realising the benefits. This type of […]

Mother Of Labour Party National Chairman Kidnapped

Mrs. Elizabeth Omotosho, the mother of of the National Chairman of the Labour Party, Dr Mike Omotosho has been kidnapped in Ilorin, Kwara State. The 71 year old was allegedly kidnapped at her Tanke home, about 8 pm. According to her gatekeeper, four armed men stormed the house and took the woman away.   Her […]