GOV SANI-BELLO ATTENDS LATE HAJIYA DAULA BELLO’S FIDAU PRAYERS IN KADUNA

Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani-Bello on Thursday attended 3-day Fidau prayers for Late Hajiya Daula Bello. Late Hajiya Daula Bello was the wife of Former Chief Justice of Nigeria, late Justice Muhammed Bello. The Governor who was at the deceased family residence in Kaduna for the 3 day fidau prayers prayed Allah to reward […]

An yi barazanar kai wa Saudiyya hari

Hakkin mallakar hotoEPAImage caption‘Yan tawayen Houthi sun batawa Saudiyya rai ‘Yan tawayen Houthi na kasar Yemen sun yi barazanar kai hari tsakiyar kasar Saudiyya saboda ci gaban da take yi na hana shiga da kayan masarufi kasar. Shugaban ‘yan tawayen Abdulmalik al-Houthi ya ce dakarunsa sun san yadda za su kai harin da zai yi […]

Bosnia: Praljak ya sha guba a gaban kotun duniya

Hakkin mallakar hotoAFP/GETTY IMAGESImage captionAn kira ma’aikatan agajin gaggawa zuwa kotun don su taimaki Slobodan Praljak Masu gabatar da kara a kasar Netherlands sun tabbatar da cewa wata muguwar guba ce mai laifinnan dan Kuroshiyawan Bosniya, Slobodan Praljak, ya sha a gaban kotu lamarin da ya kashe shi. Hukumomi a kasar Netherlands sun fara bincike […]

An kama bakon da ya sace talbijin 120 a otal a India

Hakkin mallakar hotoBANGALORE POLICEImage caption‘Yan sandan Bangalore tare da Vasudev Nanaiah da wadansu daga cikin talbijin din da ake zargin ya sata An kama wani mutum da ake zarginsa da shafe wata hudu yana satar talbijin har guda 120 daga otal daban-daban a kudancin Indiya. Wani babban jami’in ‘yan sanda ya shaida wa wakilin BBC […]

Cacar baki ta kaure tsakanin Trump da Theresa May

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionDonald Trump da Theresa May a fadar White House a watan Janairu Shugaba Trump ya ce kamata ya yi fira ministar Burtaniya Theresa May ta mayar da hankali kan abin da ya kira akidojin musulmi na ta’addanci masu mummunar illar da ke faruwa a kasarta maimakon sukarsa. A sakon tiwitarsa na […]

Majalisar Dinkin Duniya ‘ta yi wa dan Nigeria coge’

Korafin Zanna Mustafa kan MDD Wani Lauya dan Najeriya da ya lashe lambar yabo mafi girma da Majalisar Dinkin Duniya ke bayar wa kan ayukkan jin kai, ya nuna damuwa kan jan kafar da ya ce hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar (UNHCR) ke yi wajen ba shi kudaden da ke tare da […]

‘Yan Nigeria sun yi zanga-zanga kan ‘sayar da bayi’ a Libya

Saurari yadda ‘yan Nigeria suka yi zanga-zanga kan ‘cinikin bayi’ a Libya Wasu ‘yan Najeriya sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin Libya da ke birnin Abuja domin nuna bacin ransu game da tozartawar da ake yi wa bakaken fata ciki har da ‘yan Najeriya a kasar Libya. ‘Yan Najeriyar da suka hallara a […]

An ‘sassara’ wasu yara ‘yan Firamare uku a Borno

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionMaharin ya abka cikin ajin ‘yan nazare ne ya kashe yara biyu da kuma wata yarinya Wani mutum dauke da adda ya abka wata makarantar Firamare a jihar Borno inda ya sassara wasu ‘yan makaranta uku suka mutu, tare da wata malama. Lamarin dai ya faru ne da safiyar Alhamis a makarantar […]

EFCC Probes Suspended SEC DG, Mounir Gwarzo

Suspended director-general of the Securities and Exchange Commission, Mounir Gwarzo, is being investigated by the Economic and Financial Crimes Commission. He has been under investigation since 2005, according to the commission. EFCC wants to unravel the owners of the nine companies that were awarded contracts by the SEC under Gwarzo. They include Outbound Investment Limited, […]