Wa ya fi morar wani tsakanin China da Nigeria?

Hakkin mallakar hotoAFP A ranar Laraba ne jam’iyyar kwaminisanci ta China ta gudanar da babban taronta a birnin Beijing, karkashin jagorancin Shugaba Xi Jinping. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Chinar ke cika gaba da kulla kyakkyawar dangantaka ta fuskar kasuwanci da kasashen duniya, musamman nahiyar Afirka. Najeriya na daga cikin kasashen da […]

Kamfanin man kara hasken fata na Nivea na tsaka mai wuya a Afirka

Hakkin mallakar hotoFOLARANMI TWITTER Babban kamfanin man shafawa na Nivea yana fuskantar kalubale bayan da ya fitar da wani tallan man shafawa mai kara hasken fata a Afirka ta yamma. An haska tallar man na talabijin an kuma sanya a allunan talla na kan titi, inda aka yi masa lakabi da “farar fata ta ainihi,” […]

Wadanda suka yi belin Nnamdi Kanu na tsaka mai wuya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionA watan Afrilu 2017 ne aka bayar da Nnamdi Kanu beli bayan ya shafe wata 18 a tsare. A Najeriya, mutanen uku ciki har da wani dan Majalisar dattawan kasar da suka yi belin Shugaban kungiyar ‘yan a-ware ta Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu na tsaka mai wuya. Hakan ya biyo bayan […]

Nigeria ta tura jiragen yaki jihar Plateau

Hakkin mallakar hotoNAFImage captionSojin saman Njeriya na taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya a sassan kasar Rundunar sojin saman Najeriya ta tura jiragen yakin sama da jami’anta zuwa Jos, babban birnin jihar Filato domin tallafa wa rundunar tabbatar da zaman lafiya da ke aiki a jihar. Sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce hafsan sojin […]

Mourinho insists defending “not a crime”

Manchester United manager, Jose Mourinho, has hit out at those criticizing him over his tactics, by stating that good defending is not a crime. United kept their ninth clean sheet in just 13 games this season, after a 1-0 win over Benfica in Champions League Group A in Lisbon on Wednesday night. It came just […]

Exporting Yam to UK is Very Expensive and Stressful – Nigerian Farmer Laments

Mr Yandev Amaabai, the Managing Director, Wan Nyikwagh Farms Nigeria Limited, has appealed to the Federal Government to provide the necessary support to private yam exporters in order to cut cost and prevent time wastage, according to The Tribune. Amaabai also begged the Federal Government to fast-track the transportation of yam tubers to the United […]

Oh No! 7 Nigeria Airways Pensioners Die While Awaiting Entitlements

Seven former employees of the defunct Nigeria Airways have died in the past one week as the former workers continue to await the release of the N45 billion approved by the Federal Government for the payment of their entitlements. The information was made public by the Chairman of the Nigeria Airways Elders Forum, Mr Godwin […]